Latest
Ido na daga cikin halittun jikin mutum masu matukar muhimmanci. Da idanu ne mutane da dabbobi kan iya gani. Rashin idanu ba kankanuwar tawaya bace ga mutum ko dabba. Wasu daga cikin mutane ana haifar su ne da matsalar ido, wasu
Yayin ma masu shugabancin kungiyar ma'aikatan man fetur da iskar ga ta kasa a fadar shugaban kasa a Abuja, yace gyare gyaren bangarorin man fetur da iskar gas na kasa baza'a iya gaggautawa ba in dai za'ayi abinda ya kamata
Dan takarar gwamnan jihar Legas karkashin jam'iyyar PDP, Mista Jimi Agbaje, ya kalubalanci Gwamnatin jihar Legas karkashin mulkin jam'iyyar APC da ta tabbatar da yancin yada labarai wanda tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan...
DSP Sani, tsohon dogarin tsohon gwamnan jihar Kogi, Kaftin Idris Wada, ya ce ya bayar da kyautar ginin ne a matsayin gudunmawar sa wajen inganta aiyukan tabbatar da tsaro a jihar ta Zamfara. Kwamishinan 'yan sandan jihar Zamfara
A yayin da babban zaben kasa na 2019 ke ci gaba da karatowa, a yau Juma'a, shugaban kasa Muhammadu Buhari, yayi wani muhimmina kira ga al'ummar kasar nan dangane da babban zaben domin kare martabar Najeriya a idon duniya.
Uwargida Rukayat da Mijinta sun roki kotu data sako Semiat, akan cewa tayi nadamar abinda ta aikata, kuma ta nemi gafararsu, sa’annan dukansu sun yafe musu, domin a cewarsu babu wanda ya wuce tsautsayi ya fada masa.
Abun tararrabin shine, muna kokarin cin zabe amma bayan zabe wadanda sukayi kokari gurin samu aci zaben sai a maida su gefe ba a tafiya dasu. Saboda haka ne na yanke shawarar komawa tsohuwar jam'iyyata ta PDP tare da dukkan magoya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da gwamninin jihohi 36 na kasar nan, cewar tattalin arzikin kasar na cikin wani mawuyacin hali. Shugaban kasar dai ya gana da gwamnonin 36 ne a fadar shugaban kasa da ke Abuja a ranar Juma'a
An canja Dr Junaid bayan wani taron tattaunawa da shuwagabannin jam'iyyar na kasa suka gudanar wanda kuma shima yana a ciki, kuma a taron aka cimma matsayar cewa zai janye don cimma wasu kudurorin siyasa na jam'iyyar.
Masu zafi
Samu kari