Latest
Wata babbar kotun jahar Filato dake zamanta a garin Jos ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya akan wani matashi mai suna Binfa Lamde, mai shekaru 24 wanda take zargi da aikata laifin kisan kai bayan ya kashe kishiyar babarsa.
Mabiya Shi'a a Najeriya sunyi zanga-zangar zaman lafiya domin korafi kan tsare shugabansu Sheikh Ibrahim El-Zakzaky na tsawon shekaru uku da tunawa da kisar kiyashi da aka yiwa 'yan kungiyar a Zaria. Masu zanga-zangar sunyi tattak
Shugaban Jami’ar Crawford, kuma tsohon Shugaban Jami’ar Lagas, Farfesa Oye Ibidapo-Obe, ya bayyana cewa ‘yan Najeriya na kashe kimanin naira tiriliyan daya a duk shekara wajen tafiya kasashen waje domin yin karatun digiri.
A yayin da yakin neman zabe ke kara daukan zafi, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar zai sakawa masoya da masu goyon bayansa da manyan alherai bisa amincewa da shi da suka nuna. Shugaba Buhari ya bayar da wannan tabbac
Da sanadin jaridar The Punch mun samu cewa, shugaban majalisar dattawa na Najeria, Abubakar Bukola Saraki, a yau Alhamis zai halarci wani babban taro da za kaddamar kan ci gaban nahiyyar Afirka a birnin Washington na kasar Amurka.
Legit.com ta ruwaito Shehin Malamin ya rasu ne bayan wata yar gajeriyar jinya, kuma ya rasu yana da shekaru saba’in da uku, 73, a rayuwa, kuma yam utu ne a garin Zaria ta jahar Kaduna, kamar yadda wani dan uwansa ya tabbatar.
Najeriya na fama da rashin kudi shiyasa ake tunani Najeriya za tayi wa Kungiyar OPEC gardama bayan an yi yarjejeniyar rage adadin man fetur da ake hakowa kullum. Gwamnati ba ta samu kudin da tayi tunani a farkon 2018 ba.
A ranar Larabar da ta gabace mu, gwamnan jihar Benuwe Samuel Ortom, ya bayyana cewa lokaci ya karato da dan takarar kejerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, zai zamto shugaban kasar Najeriya.
“Karfin bindigar yasa ta yi tsalle ta fadi a gefen hanya nesa da jama’a, daga nan ne sai bamabaman dake daure a jikinta suka tashi, inda suka yi watsa watsa da namanta, ita kadai ta mutu, babu wanda ya ji ko rauni.” Inji kwamishin
Masu zafi
Samu kari