Latest

Kiwon lafiya: Foda da jan baki su na kawo cutar kansa
Kiwon lafiya: Foda da jan baki su na kawo cutar kansa
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

Mun ji labari cewa Binciken da Masana su kayi ya nuna cewa Mutane da ke yawan barbada foda da sauran kayan kwalliya su na iya fama da cututtuka irin su hawan jini da cutar daskarewar jini da sauran cututtuka na fatar jiki.

Jihohin da ba su da Minista a cikin Gwamnatin Buhari
Jihohin da ba su da Minista a cikin Gwamnatin Buhari
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

Yanzu haka akwai Jihohin da ba su da Minista a Gwamnatin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a sakamakon murabus da Ministocin su kayi ko kuma samun wani mukami dabam. Legit Hausa ta kawo jerin wadannan Jihohi a Kasar.