Latest
A da dai, an ayyana cewa yaki ne kadai zai wakana, watakil na duniya, muddin duniya ta mika wa Yahudun Israila babban birnin, wadda musulmi ke ganin nasu ne. Shekaru kusan dubu kenan ana yaki a kan birnin, tun zamanin Crusades...
Tsohon shugaban kasar Najeriya a mulkin soji, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), ya ajiye banbancin siyasa a gefe ya yi ruwan kalaman yabo ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a yayin da ya cika shekaru 76 da haihuwa. Babangid
Dan wasan na Premier League a wannan shekara ya ciyo kwallo 44 daga cikin wasanni 52 da aka buga. Salah ya bayyana tsantsar farin cikin sa bisa ga wannan nasara daya samu inda yake cewa "Nayi matukar murna da wannan nasara sannan
Shugaban jam'iyyar Social Democratic Party, SDP ya ce jam'iyyar ba za ta nuna fifiko ga kowanne dan takarar ba a shari'ar da aka gwabzawa tsakanin Farfesa Jerry Gana da tsohon gwamnan jihar Cross Rivers, Donald Duke a kan kujerar
A shekarar 2015 ne shugaba Buhari ya samu nasarar kayar da gwamnatin PDP karkashin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Gabanin zaben shekarar 2015, Buhari ya yi yakin neman zabe ne da muhimman abubuwa 3; tsaro, yaki da cin han
Shugaban hukumar kwastam, Hameed Ali, ya zargi malaman addini, da suka hada da limamai, da daurewa cin hanci gindi ta hanyar kin kushe mabiyansu dake aikata laifin cin hanci. Hameed Ali na wadannan kalamai ne yayin gabatar da jaw
Rundunar 'yan sandan Najeriya, reshen jihar Katsina, ta sanar da samun nasarar damke wata tawagar 'yan fashi da makami ta mutane biyar da suka dade suna addabar garuruwan Jihar Katsina da kewaye. Jam'ian rundunar 'yan sandan sun
Shugaban na wannan kalami ne a wurin bikin yaye manya da kananan jami'an hukumar kwastam da suka kammala karatu a kwalejin kwastam ta Abuja a jiya, Juma'a. Ya bayyana cewar yin hakan na daga cikin sabbin dokokin hukumar kwastam na
A yayin da farashin kayayyakin abinci da na masarufi ke ci gaba da tashin gwauron zabi a kasuwannin kasar, hukumar kididdiga ta kasa NBS ta sanar da cewa ma'aunin farashin kayan da jama'a suka fi saye CPI, ya yi nuni cewar an samu
Masu zafi
Samu kari