Latest

Shin waye ya kawo jirgin kasan Abuja ne, APC ko PDP?
Shin waye ya kawo jirgin kasan Abuja ne, APC ko PDP?
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A watan Augusta 2017, makamancin hakan ya taso akan wanda ya amince da yin titunan jiragen kasa daga Kano zuwa Daura da karamar Hukumar Jibia dake jihar Katsina. Kamar yanda titunan jiragen kasa na Daura zuwa Jibia, Kano zuwa...