Karancin maza: ‘Yan mata sun kai samarin jihar kara wajen mai unguwa

Karancin maza: ‘Yan mata sun kai samarin jihar kara wajen mai unguwa

Wani gari da ake kira Karefa dake cikin karamar hukumar Tudun Wada a jihar Kano, matan yankin sun kai kara wajen Maigari akan cewar samarin yankin sun ki aure amma suna sayan babura sabbi.

Sun ce a cikin satin nan samarin sun sayi babura sama da da dari.

Karancin maza: ‘Yan mata sun kai samarin jihar kara wajen mai unguwa

Karancin maza: ‘Yan mata sun kai samarin jihar kara wajen mai unguwa
Source: Facebook

KU KARANTA: Uwar mu daya da Buhari - Atiku

A wani labarin kuma, wani matashi mai shekaru ashirin da biyu mai suna Mahto Suraj, ya gujewa matasa da suka dade a tare mai suna Latila sannan kuma ya auri mahaifiyar ta mai suna Asha Devi, mai shekaru araba’in da biyu.

Wani abin al’ajabi ya faru ne a lokacin da mahaifiyar matar ta kai masu ziyara, kamar yadda jaridar India Times, ta ruwaito Asha ta bar mijinta mai aiki a wata masana’anta a Delhi, ta auri mijin ‘yarta inda suka yi aure irin na gargajiya, da kuma na kotu.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel