Latest
Shugaba Buhari ya ja hankalin yan majalisar dokokin da su guji tozarta kasar a duk lokacin da duniya ke kallon abin da ke gudana a zauren majalisar. Buhari ya bayyana hakan ne cikin sigar ban tausayi bayan tozarcin da ya fuskanta.
Rundunar sojin Nigeria ta sanar da fara dibar sabbin dakaru, ga masu sha'awar shiga aikin sojin kasar. Bayanin hakanna kunshe ne a cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar a ranar Laraba, inda ta ce dukkanin masu sha'awa na iya cik
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya saki N2bn don biyan 'yan fansho 1,313 bashin da suke bin gwamnatin jihar. Abdulllahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa kudaden an ware su ne don biyan basussukan watan Nuwamba 2015 zuw
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce 'yan siyasar Najeriya ba su iya demokradiyya ba. Yakubu ya yi wannan furucin ne a wurin taron masu sarautun gargajiya na Arewa karo na 5 da aka gudanar a yau
Takarar gwamnan jihar Adamawa, Mohammed Jibrilla Bindow, ta samu karin karfi bayan tsofin gwamnonin jihar biyu sun canja sheka daga PDP zuwa APC. Tsofin gwamnonin biyu; Boni Haruna da James Ngalari, da suka mulki jihar a karkashin
Wata yarinya mai shekaru biyar da rasu yayin da mahaifiyar ta da 'yan uwan ta biyu suka samu mummunar kuna sakamakon bankawa gidansu wuta da wani mutum mai shekaru 45 ya yi a Legas. Kwamishinan 'yan sandan Legas, Imohimin Edgal ya
A tashar jirgin kasa ta Idu kuwa, jirgin kasa mai lamba AK1 zai tashi daga Idu da karfe 12:30pm, ya tsaya a Kubwa da karfe 12:44pm. Sannan ya kara tashi daga Kubwa da karfe 12:49pm, ya isa Rigasa da karfe 3:02pm.Jirgin kasa mai la
Jirgi mai lamba AK3 zai tashi daga Idu da karfe 2:20pm,ya tsaya a Kubwa da karfe 2:36pm. Sannan ya tashi daga Kubwa da karfe 2:41pm, ya tsaya a Rigasa aka karfe 5:00pm. Jirgi mai lamba AK4 zai tashi daga Idu da karfe 6:00pm, ya ts
Mun fara zaqulo muku lokutan tashi da saukar jiragen kasa dake zirga-zirga daga Abuja zuwa Kaduna zuwa Abuja, da ma na sauran jihohi da suka shafe ku. Lokutan tashi da isowar jiragen kasa a tashar jirgin kasa ta Rigasa da Kubwa a
Masu zafi
Samu kari