Latest
Majiyar jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, wadanda ajalin ya katsewa hanzari sun hadar da abokanai da Waliyan wani Ango yayin da suke kan hanyar su ta zuwa daurin aure daga jihar Zamfara zuwa Nasarawa da ke Arewacin Najeriya.
Kasancewar shekarar nan na bin wacce za’a yi zaben kasa, 2018 ta kasance shekara mai cike da al’amuran siyasa. Yan siyasa sun yi ta faman sauye-sauyen sheka, jam’iyyun siyasa na ta chanja manufofinsu da hanyoyin ganin su ci zabe.
Mun ji cewa APC ta rugurguza shugabannin ta a Jihohin Imo da Ogun. Jam'iyyar ta dauki wannan mataki ne a wani zama da aka yi jiya Gwamna Okorocha da Amosun na neman ba APC ciwon kai a babban zaben da za ayi a 2019.
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya bayyana jimaminsa a kan kisar gillar da aka yiwa tsohon babban hafson tsaro na Najeriya, Alex Badeh a jiya inda ya ce mutuwarsa babban rashi ne da Najeriya. Rahotanni sun ce an kashe
A taron G20 dai da aka yi a kwanan nan, MBS ya sha kunya, bayan da dukkan shuwagabanni da 'yan jarida, wadanda a baya ke haba-haba dashi, suka dauke kansu suka ki kula shi. Bidiyo ya nuna yadda ya shaqa, daga gwalewar da ake ta ma
A jiya kadai, a NSE, watau Nigerian Stock Exchange, an sayar da share 70.98m ta bankin. wadda ta kama kusan N72.64m a hada-hada 129. An kuma baiwa duk mai hannnun jari a Diamond bank din, hannayen jari a Acess bank, koda yake an..
Adadin da kasar ta kashe akan shigowa da man fetur a cikin watanni Tara yakai 28.3 daga cikin budget din 9.12trn da kasar ta fitar na shekara ta 2018. NNPC ce ta bayyana hakan inda tace gwamnatin tarayya ta biya masu aikin man...
Kimanin dallar Amurka miliyan 523 cikin kudin cinikin rijiyar man fetur na Malau (OPL 245) ne aka rabawa wasu tsoffin ministoci da 'yan siyasa a Najeriya kamar yadda bincike ya nuna. Wata tsohuwar minista ta kashe kimanin dallar A
Wani kwarren Malamin Ingilishi Akwai katabora a nahawan Farfesa Osinbajo. Farfesan ya ci gyaran turancin Mataimakin Shugaban kasa Osinbajo yayi kwanan nan ne a Tuwita. Dama kun ji cewa Atiku yayi kaca-kaca da Mataimakin na Buhari.
Masu zafi
Samu kari