Latest
A ranan Laraba, an kawo rahoton cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da wata tawagar tsaffin mambobin All Progressives Congress APC daga jihar Kano karkashin jagorancin gwamnan jihar Jigawa, Muhammadu Badaru..
A yayin da nan gida Najeriya ihu ne kadai ya shiga tsakanin shugaban kasa Muhammadu Buhari da wasu 'yan majalisa masu adawa da gwamnatin sa, mun samu cewa lamarin ya sha bambam da yadda ta kasance a zauren majalisar kasar Albania.
Mun samu labarin cewa Davy da Loveth sunyi musu akan cikin su wa zai fi dadewa ba tare da ya gaji ba a gado. Dukkan su sunce suna da karfi kuma kowa yaki sanar wa dayan. A yayin musun ne, Davy yasa dubu hamsin da sharadin cewa...
Ali-Maigumau, wanda ya sanar da hakan a tattaunawar shi da manema labarai, yace: "Ina sanar daku hakane a matsayin dan cikin gida; Mutane nata maganar dubu talatin, amma ba zai yuwu ba, ba zai yi aiki ba. Misali a jihar Bauchi...
Labarin da ke shigowa da duminsa na nuna cewa shugaban kasa Muhammadu Buhar ya isa jihar Kano da yammaci rana Alhamis, 20 ga watan Disamba 2018 domin kaddamar da wasu gagaruman ayyuka da gwamnatin jihar Kano ta kammala.
'Yan sanda sun kama wani mutum mai shekaru 59 dake ci da buguzum a matsayin AIG a rundunar 'yan sanda ta kasa. An kama mutumin ne a wani banki dake unguwar Kubwa a Abuja. An kama mutumin mai suna Olawale Olatunji dauke da katin AT
Aminatu dai, tana ganin kamar ya yaudare tane, ya ci amanar soyayyarta, ganin har tattoo tayi wa hannunta da sunan Hamza, inda ta rubuta 'I Love U Hamxa', shi kuwa, bai taba kona ko tsaga jikinsa ba da sunan ta, hasali ma, yace sh
Jami’iyyar Allied People’s Movement (APM) babin jihar Ogun za ta fara kamfen dinta a yau Alhamis, 20 ga watan Disamba, sannan ta amince da shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zabe mai zuwa.
Majalisar dattawan Najeriya ta alanta kulle majalisar na wannan shekara zuwa ranan Laraba, 16 ga watan Junairu, 2019. Wani ya biyo bayan gabatar da kasafin kudin 2019 da shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar a rana Laraba.
Masu zafi
Samu kari