Latest
Dan majalisar mai wakiltan mazabar azaure/Roni/Gwiwa/Yankwashi a jihar Jigawa yayi ikirarin cewa abokan aikin nashi sun shirya munakisa akan shugaban kasar makonni kafin gabatar da kasafin kudin saboda bai basu cin hanci ba.
Wata kotu da ke yankin Karu, Abuja a ranar Juma’a, 21 ga watan Disamba ta yankewa wani dan shekara 23 mai aikin walda, Usman Yongo hukuncin watanni 14 a gidan yari kan satar wata waya a masallaci bayan ya amsa laifinsa.
Akalla mutane 5 ne da ake zarginsu da kai kwarmato ga masu garkuwa da mutane suka gamu da ajalisnu a kauyen Danjibgam karamar hukumar Tsafe. Al'ummar Danjibga sun dade suna fama da hare hare daga 'yan ta'adda, da kuma musifar m
Kamar yadda rahotanni a kafafen ra'ayi da sada zumunta suka tabbatar, da amma ba na ciki ba ga hamshakin attajirin Najeriya, Alhaji Aliko Dangote, mai suna Mohammed Dangote ya auri masoyiyarsa yar kasar Malaysia, Sara.
Dan takarar kujeran shugaban kasa na babbar jam’iyyar adawa; PDP, a raar 2 ga watan Disamba ya gana da mambobin kungiyoyin jama’a. Alhaji Atiku da mataimakinsa, Mista Peter Obi, sun samu rakiyan manyan mamabobin jam’iyyar.
Cikin wayau dai, misali MTN, na sake kwashe maka kudi ta saya maka wani tsari, ko ta sai maka waqa, ko data wanda ka taba saya, wai da sunan kwamfiyuta ce tayi maka. In dai ka taba saya koda sau daya sai su kwashe watanni suna say
Mazauna yankin da lamarin ya shafa, sun bayyana cewa a yammacin ranar Alhamis, wasu 'yan bindiga haye a akan babura sun bude wuta ga manoman dankalin hausa, da ke aiki a gonakinsu a kauyen Garin Halilu, inda suka kashe mutane 9 na
Biyo bayan rikice rikicen cikin gida na jam'iyyar APC da yaki ci yaki cinyewa a fadin kasar, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki masu ruwa da tsaki na jam'iyyar da su yi aiki tukuru don kawo karshen rikicin da jam'iuyar ke fama
Jagoran kungiyar makiyaya na Miyetti Allah Cattle Breeders Association reshen jihar Benue, Garu Gololo ya soki dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP inda ya ce Atiku Abubakar zai raba kan 'yan kasa muddin aka zabi shi shug
Masu zafi
Samu kari