Latest
Da labari ya kai ofishin jakadancin Najeriya a Birnin Delhi kan batun, bayan da matasan da suka shekara biyu a kulle, kudaden da suka bari ya kare kan lauyoyin da aka dauko musu na kasar ta Indiya, sai wai ma'aikatan jakadancin su
Wasu mutane da ake zargin masu satar itacen girki ne sun hallaka wani magidanci mai ’ya’ya goma sha biyu a gonarsa da ke kusa da Makarantar Informatics a garin Kazaure, Jihar Jigawa, inda daga baya suka kone gawar da sankacen kara
Yace sabon masallacin na da bambanci saboda ginin shi a cikin harabar majalisa inda ake kafa dokoki yake. Shugaban ya shawarci masu amfani da masallacin da kada suyi abinda zai zubar da mutuncin addini. Kakakin majalisar, Hon...
Rahotanni da jaridar Legit.ng ta samu na nuni da cewa, gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ta bayar da kwangilar wani babban aiki na Naira biliyan 15.28 domin inganta jin dadin al'umma a jihar.
Jagoran darikar Qadiriyya a Nahiyar Afrika, Sheikh Karibullah Kabara ya bukaci shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da ya gaggauta sake tura dakarun sojoji a jihar Zamfara da ke fama da matsalar tsaro da tashe-tashen hankula.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmi da ake kira MURIC, ta bayyana ‘yan majalisar da suka yi wa Shugaba Muhammadu Buhari ihu a lokacin da ya ke gabatar da kasafin kudi, a matsayin shashashu, sakarkaru kuma dolayen ‘yan siyasa.
Hajiya Naja'atu Muhammad wacce ta kasance daya daga cikin wadanda suka ta yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari talla a zaben 2015 ta shaida wa majiyarmu cewa ba wani yaki da rashawa da gwamnatin jam'iyyar tasu ke yi.
Gwamnatin Tarayya mayar da martani ga furucin Shugaban Majalisar Dawatta, Dr. Bukola Saraki kan ikirari da ya yi na cewa kasafin 2019 ba shi da wani alfanu a tattare dashi, tace ba za su tsaya sa-in-sa da Saraki ba akan lamarin.
Ya yi wannan maganar ne kwanaki kadan bayan Kwamitin ayyuka na uwar jam'iyyar ta zabi sabbin shugabanin rikon kwarya a jihar sakamakon ruguje shugabanin jam'iyyar da tayi a ranar Lahadi da ya gabata. Gwamnan ya ce Oshiomole
Masu zafi
Samu kari