Latest
Kimanin annobar masifu kashi 42 ne suka auku a jihohin Anambra, Ebonyi da kuma Enugu da ke Kudu maso Gabashin Najeriya cikin wannan shekara ta 2018 kamar yadda cibiyar bayar da agajin gaggawa watau NEMA ta bayyana a ranar Alhamis.
Jagoran darikar siyasa ta Kwankwasiyya kuma tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a ranar Juma'a ya jagoranci wani gagarumin taron gangamin yakin neman zaben Gwamnan jihar ta Kano a karkashin jam'iyyar PDP, Injin
Labari da muke samu ya nuna cewa wani jami’in dan sanda mai sune Rilwani Bala yace ya nemi sauyin wajen aiki daga jihar Sokoto zuwa Kano. A cewarsa ya nemi wannan chanji na wajen aiki ne domin kawai ya dunga ganin Maryam Yahaya.
Wasu 'yan ta'adda da ake kyautata zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari a garin Gajiram, hedkwatan karamar hukumar Nganzai na jihar Borno a ranar Juma'a 21 ga watan Disambar 2018. Wasu shaidu da suka yi magana da Channels
Shi ma Dr. Abubakar Umar Kari malamin jami'ar Abuja yace matakin ba sabon abu ba ne. Yace wannan abun da ake cewa "a tauna tsakuwa domin aya ta ji tsoro". Yace ana cewa ana tattaunawa ta ruwan sanyi amma su 'yan tsageran basu dain
Kwamandan sojojin Najeriya na atisayen Operation Whirl Stroke (OPWS), Manjo Janar Adeyemi Yekini ya ce dakarunsa sunyi nasarar dakile wani hari da 'yan bindiga suka kai a wasu sassan karamar hukumar Logo da ke jihar Benue. A sanar
Majalisar jihar ta kara kasafin kudin kadan zuwa Naira biliyan 155.86. Mista Rufa'i yace duk da gyaran da akayi kasafin kudin jihar na nan a kashi 60 na manyan aiyuka, kashi 40 na kasafin kudin aiyukan lokaci zuwa lokaci. "A yau..
Sama da malamin Kiristanci 1000 ne suka hadu a Jos don addu’a akan nasarar dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar. Wata kungiyar masoyan Atiku ce ta shirya taron addu'an.
Hausawa kan ce na zaune bai ga gari ba domin kuwa wani rahoto mai cike da al'ajabi da muka samu daga makociyar kasa ta Sudan ya bayyana cewa, matsin tattalin arziki ya jefa al'umma cikin tsaka mai wuya da har rayuka sun salwanta.
Masu zafi
Samu kari