Latest
Majiyar legit.ng ta ce da kyar jami'an hukumar kashe gobara suka shawo kan wutar dake ci a ofishin da matasan suka kai harin. Da yake magana a kan harin da aka kai, Ogara ya ce wadanda suka kai harin sun yi amfani da sindarai masu
Zainab Bashir, wata daliba 'yar asalin jihar Katsina, ta kafa tarihi a tsangayar kimiyya bayan ta samu mafi yawan maki a tarihin sashen karatun Physics a jami'ar Usman Danfodio (UDUS) dake Sokoto. Zainab ta kammala karatun digiri
Za ku ji wasu tsagerun Neja-Delta sun fara nuna dar-dar game da zaben 2019 inda su kayi ikirarin cewa ‘Yan siyasa na boye manyan makamai a Garuruwan Ribas da Bayelsa da kuma Akwa-Ibom domin kokarin tada rikici a 2019.
Wani abin al'ajabi ya faru a jihar Delta bayan wata mata mai suna Taiye ta fara aman sabbin N500 a garin Warri. Wannnan abu mai ban mamaki ya faru ne da sanyin safiyar yau, Lahadi a wani ginin bene dake gefen kwanar JJC a kan han
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) na duba yiwuwar bincikar wasu gwamnoni saboda karkatar da kudaden Faris Kulob ta hanyar amfani da wasu kamfanoni da suka taimaka masu wajen samun kudaden. Wasu jihohi sun
Babbar jam'iyyar adawa ta Najeriya watau PDP ta bayyana cewa shugaba Buhari ba zai iya tabukawa kowa komai ba a zaben shekara mai zuwa na 2019 kamar yadda yayi a zaben 2015. Jam'iyyar ta bayyana haka ne a matsayin wani
Za ku ji jerin Gwamnonin Jihohin Najeriya da aka taba tsigewa a Najeriya inda za ku ji yadda a cikin Watan Yulin 2014 ne majalisar Jihar Adamawa ta tsige Murtala H. Nyako daga kan kujerar sa bayan ya koma Jam’iyyar APC.
Wani mai maganin gargajiya da kan yi shigar burtu yayi mutane fashi da makami ya gamu da gamon shi yayin da ya shiga hannun jami'an 'yan sandan Najeriya. Mai maganin gargajiyar dai mai suna Abdullahi Mudi, kamar yadda muka samu ya
Labarin da muke samu da dumin sa shine na wasu 'yan bindiga da suke kashe akalla mutum 15 a kauyen Magamin Diddi dake a cikin yankin karamar Hukumar Muradun ta jihar Zamfara dake Arewa maso yammacin Najeriya. Bayanai daga majiyoyi
Masu zafi
Samu kari