Latest
Wata babban kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umurnin kwace wasu kadarori 46 mallakar Dr. Ngozi Olojeme, mataimakiyar ciyaman na kwamitin kudi na kamfen din tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a zaben shekarar 2015. Punch t
Kungiyar SERAP mai rajin yaki da cin hanci da tabbatar da mulkin gaskiya a Najeriya ta maka shugaban majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki, a kotu a kan cigaba da biyan tsohon gwamnan jihar Filato, Sanata Joshua Dariye, albashi
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party, a ranar Litinin, 24 ga watan Disamba ya janye labarinsa na farko na yin Magana da uwargidan Laftanal Kanal Sakaba, wanda Boko Haram suka kashe.
A kokarinta na gudanar da sahihan zabuka da magance magudi da sayen kuri'u a shekarar 2019, hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bullo da wasu dabaru na fasaha domin tattara sakamakon zabe da masu ruwa da tsaki zasu iya bibiya.
Jam’iyyun siyasa karkashin inuwar Coalition of United Political Parties (CUPP) a ranar Litinin, 24 ga watan Disamba sunyi korafin cewa yan Najeriya na bikin Kirisimetin 2018 cikin bakin ciki da talauci da gwamnati ta jefa su ciki.
Daga zanga-zanga, rikici ya barke a jihar Zamfara kan cigaban rashin tsaro da ya hallaka daruruwan jama'a a jihar cikin shekaran nan. Masu zanga-zangan a karamar hukumar Tsafe da ke jihar da safiyar ranan Litinin sun tare hanya.
Babu iyayen da zasu ji dadi su rasa yayansu. Addu'an da suke kulli yaumin shine kowanne daga cikin yaransu su rayu, suyi aure kuma su haifa musu jikoki. Irin wannan abu ya faru a rahoton da muka samu inda wani matashin Najeriya ma
Uwargidan marigayi Laftanan Kanal Ibrahim Sakana, daya daga cikin jaruman sojoji 44 da suka rasa rayukansu a harin yan Boko Haram suk kai barinin 157 Task Force Battalion da ke Metele, jihar Borno ta musanta ikirarin Alhaji Atiku
Labari ya zo mana cewa fadar shugaban kasa tace ba za ta sake sa hannu a kan duk wani kudiri da aka kawo mata a yanzu ba. Fadar shugaban kasar ta fitar da wannan jawabi ne a Ranar Lahadin nan ta bakin Sanata Ita Enang.
Masu zafi
Samu kari