Latest
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya ba Ladan Salihu, tsohon Shugaban gidan radiyon tarayya wato FRCN, wanda Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kora a shekarar 2016 mukamin kwamishina.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ce gwamnatinsa za ta dauki dauyin shirya bikin Sharo na Fulani da aka fi sani da shadi a birnin Gusau da kuma sauran kananan hukumomin jihar yayin bikin sallah babba. Sanarwar ta mai taim
Kamar yadda jaridar BBC Hausa ta ruwaito, magajin garin Rajmund Frischko, ya yi alkawarin cewa duk ma'auratan da suka rabauta da haihuwar da namiji za su samu gagarumar kyauta da basu taba tsammani ba.
Ta kara da cewa daya daga cikin irin matan da yake lalata da su ta amsa da bakinta cewa ya kwanta da ita duk da ya san tana da miji. Amaka ta sanar da kotun cewa matar ta fadi hakan ne bayan ta samu lafiya. Kazalika, Amaka ta sana
An kama su ne yayin atisaye na hikima da jami'an rundunar tsaron farin kaya na jihar Edo suka shirya musamman saboda masu laifin. An kama Amos a Ubiaja da ke karamar hukumar Esan ta kudu, yayin daka kama Kelvin mai shekaru 18
A yayin da hadaya wato yanka dabba ta kasance wani rukuni cikin hukunce-hukunce na cikar ibadar aikin Hajji, wani al'amari ya taso a kanta tsakanin hukumar jin dadin Alhazai da maniyyatan jihar Kano.
Wani mutumi dan kasar Faransa ya shafe shekaru masu dumbin yawa yana bincike akan yadda zai kera wani inji da zai dinga tashi da mutum sama yayi tafiya mai nisa dashi, a karshe dai mutumin mai suna Franky Zapata ya kera injin...
Wani dalibin jami'ar kimiya da fasaha KUST da ke jihar Kano, ya kashe wani dan Almajiri mai shekaru 18 a duniya, Adamu Ibrahim a kauyen Sabon Garin 'Yan Kwaya da ke karamar hukumar Wudil ta Kanon Dabo.
A yayin da alhazai ke shirin fara gudanar da aikin Hajji a kasar Saudiyya, hukumar dake kula da alhazan Najeriya, NAHCON, ta bayyana wasu muhimman bayanai guda 8 game da aikin Hajji da dakin Allah, Ka’abah don amfanin mahajjata.
Masu zafi
Samu kari