Latest
A yayin da alhazai ke shirin fara gudanar da aikin Hajji a kasar Saudiyya, hukumar dake kula da alhazan Najeriya, NAHCON, ta bayyana wasu muhimman bayanai guda 8 game da aikin Hajji da dakin Allah, Ka’abah don amfanin mahajjata.
Za a sakewa jarrabawar WAEC ta kammala makaranta tsari bisa dukkan alamu inda shugaban hukumar ya ce a na yunkurin fara amfani da gafaka. WAEC za ta yi koyi da JAMB wurin shirya jarrabawar ta.
Kwararrun lafiya na kasar Habasha sun tabbatar da cewa, Mista Odemu ya yi ido biyu da ajali bayan da cutar kajamau wadda ta shahara da karya duk wata garkuwar jiki ta yi masa rikon kazar kuku da a dole sai da ta kai shi ga faduwa.
Sabbin sakatorin kananan hukumomin da gwamnan ya nada sun hada da: Abubakar Bakura (Karamar hukumar Bakura), Rabi’u Pamo ( Anka), Abdulkadir Gora ( Birnin Magaji), Lawali Zugu ( Bukkuyum), Sani Mainasara ( Bungudu), Rabi’u Hussai
Zulekha Hassan na daya daga cikin mambobin majalisar dokokin Kenya. Kakakin majalisar, Hon. Chris Omulele ya bayyana wannan abinda Zulekha tayi a matsayin sabawa doka.
Hukumar kula da harkokin magudanan ruwa ta Najeriya NIHSA (Nigeria Hydrological Services Agency), ta kirayi jihohin kasar nan da su kasance cikin shirin aukuwar ambaliyar ruwa mai yawan gaske a sanadiyar mamakon ruwan sama.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta zabi harshen Hausa cikin harsunan Duniya da za’a dinga gabatar da tunatarwa a cikinsu a babban masallacin Madina, watau Masallacin Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi.
Jim kadan bayan karrama da karin girma da ya samu wajen babban hafsn sojin kasa, Jami'in hukumar sojin saman Najeriya, Kofura Bashir Umar, yana daga cikin mahajjatan Najeriya da ke gabatar da Ibada a hajjin Bana.
Rundunar Sojan saman Najeriya ta shigo da wasu kwararrun karnuka na musamman guda 21 daga kasar Afirka ta kudu wadanda suka samu horo a kan harkar binciko duk inda aka binne bamabamai
Masu zafi
Samu kari