Latest
Wani mutumi dan kasar Ghana mai suna James K.Andorful, mai shekaru 96 da tsohuwar masoyiyarshi Margaret Manuel mai shekaru 93 sun angwance ranar Asabar dinnan da ta gabata 3 ga watan Agusta...
Wata kyamara da aka sanya ta bayyana yadda wani lamari marar kyan gani ya faru, inda ta nuna yadda wani saurayi da budurwa suka gamu da ajalin su bayan sun fado daga kan wata doguwar gada lokacin da suke rungume-rungume da...
Wani soja da aka kora a aiki mai suna Lance Corporal Khalid Mohammed, an bayyana shi jiya Laraba tare da wasu mutane 78 da rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta kama da laifin fashi da makami...
Jama’a a jahar Georgia ta kasar Amurka sun yi rububin wasu makudan kudade da suka kai naira miliyan 62 da suka fado daga cikin wata motar banki yayin da take tafiya a kan titi
Wata mata a kasar Jamus ta yi yunkurin sayar mota daga wani dilalin motocci a birnin southwestern da ke Kaiserslautern a ranar Juma'a da ta gabata da jabun kudi da ta buga a gidanta. Matar da dauki damin kudaden €15,000 kimanin na
Babban malamin nan na kasar Saudiyya, Sheikh Abdul Rahman Al Sudais, ya bukaci mahajjata da su kiyayi ayyukan da ka iya siyasantar da aikin Hajjin.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya ba Ladan Salihu, tsohon Shugaban gidan radiyon tarayya wato FRCN, wanda Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kora a shekarar 2016 mukamin kwamishina.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ce gwamnatinsa za ta dauki dauyin shirya bikin Sharo na Fulani da aka fi sani da shadi a birnin Gusau da kuma sauran kananan hukumomin jihar yayin bikin sallah babba. Sanarwar ta mai taim
Kamar yadda jaridar BBC Hausa ta ruwaito, magajin garin Rajmund Frischko, ya yi alkawarin cewa duk ma'auratan da suka rabauta da haihuwar da namiji za su samu gagarumar kyauta da basu taba tsammani ba.
Masu zafi
Samu kari