Latest
A yayin zaman kotun na ranar Alhamis, 8 ga watan Yuli, Sherif ya bayyana ma kotu cewa ta yi gaggawar raba aurenshi da Damilola sakamakon tana da nufin kasheshi ko ba jima ko ba dade, sa’annan kuma tana neman maza.
Lauya mai kare wanda akayi kara, Mfon Ben ya shaidawa kotu cewa wanda ya ke karewa ya shigar da karar kallubalantar inganci karar da aka shigar a kansa. Alkalin kotun ya amince da bukatar da lauyan kansilar ya shigar na jinkirta a
A halin yanzu, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, tare da kakakin majalisar wakilai na Najeriya, Femi Gbajabiamila, su na kasa mai tsarki domin sauke farali na aikin Hajji a bana.
Wani dan majalisa da ya banka tusa a dakin majalisa ya yi sanadiyyar da ya sanya dole aka rufe dakin majalisar kasa Kenya, yayin da 'yan majalisar suka fara zargin junansu akan warin tusar. Dan majalisar da ba a san ko waye...
Jam’iyyar African Action Alliance (AAC) ta dakatar da shugabanta na kasa, Mista Omoyele Sowore daga jam’iyyar. Haka zalika lamarin ya shafi wasu jami’an jam’iyyar na kasa su 28.
Wata kotun majistri dake zamanta a garin Minna na jahar Neja ta bada umarnin garkame wani mutumi dan shekara 40, Bisso Aminu da aka gurfanar dashi gabanta kan tuhumarsa da kashe mahaifinsa.
Ma’aikatan cikin gida na Najeriya na sanar da yan Najeriya, musamman matasa cewa ta fara karbar takardun duk masu sha’awar aiki a hukumar tsaro ta farin kaya watau Civil Defence, kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.
Hukumar da ke kula da jin dadin Mahajjatan Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa maniyyatan kasar shida ne suka rasu a kasar Saudiyya.
Legit.ng ta ruwaito wannan mutumi da ba’a bayyana sunansa ba ya ciccibi mahaifiyarsa dattijuwa a wuyarsa, inda ya dinga zagayen Ka’aba dakin Allah da ita, ma’ana dai ya gudanar da dawafi dauke da mahaifiyarsa a wuyarsa.
Masu zafi
Samu kari