Latest
Da yake magana da manema labarai a gidansa ranar Laraba, Danmusa ya ce lamarin tsaro ya tababare a jihar Katsina, musamman a kananan hukumomin Batsari, Safana da Danmusa, inda ya ce kullum sai an kai hare-hare. Ya kara da cewa jam
A jiya Buhari ya karawa Hukumar AMCON karfi da wasu dokoki biyu.Yanzu wannan hukuma ta samu damar ta bi kadin masu karbar bashi su ki biya bayan an kawo sababbin hanyoyi a gwamnati.
Maharazu dai ya samu nasarar hawa wannan kujerar ne da kuri’a 27, bayan da doke abokiyar takararsa Aisha Nakano wadda ta samu kuri’a 6 kacal. Zango mulkinsa shekara uku ne.
Kazalika, ta kara jaddada cewa duk mai son ya kwanta da ita, dole ya shirya yin sallama da a kalla miliyan biyu daga aljihunsa. A sakon martanin da ta wallafa a shafinta na sada zumunta (Instagram), Toyin ta rubuta cewa, "na yi ma
Injiya Umar Mukhtar, kwararre a kan tanadi da sarrafa amfanin gona da kayan abinci, shi ne ya bayar da shaidar hakan a ranar Laraba yayin horas da manoman tumatir yadda ake tanadi da kuma sarrafa amfanin gona.
Rundunar 'Yan sandan Najeriya ta fitar da sunaye da hotunan jami'an ta uku da sojoji suka bindige a jihar Taraba. Mai magana da yawun rundunar, Frank Mba ne ya sanar da mumunnar lamarin a ranar Laraba inda ya bayar da labarin yadd
Mutane da yawa basu san ko wacece Mariya Sunusi Dantata ba, suna kawai kallon ta ne a matsayin mahafiya ga hamshakin mai kudin Afirka Alhaji Aliko Dangote. Sunan da ake yi mata lakabi da shine, Uwar Marayu da marasa gata, idan...
Mai rikon matashiyar ya shaida wa manema labarai cewa Malamin ya cika wandonsa da iska tun bayan da batun juna biyun ya fito fili. Sai dai, Fasto Mushayavanhu ya dauki alhakin yi wa matashiyar ciki a yayin da masu rikon matashiyar
Wani hari da 'yan bindiga suka kai wani gidan Sarki a jihar Sokoto, sun kashe dogarin Sarkin guda daya sannan kuma sunyi awon gaba da dan uwan Sarkin. Rundunar 'yan sanda ta jihar Sokoto ta bayyana cewa ta kama wani mai suna...
Masu zafi
Samu kari