Latest
Allah yana shiryar da wanda ya ga dama a lokacin da ya so. Ko da makiyanshi idan ya so sai ya mayar dasu masoyanshi cikin lokaci kankani. Tarihi ya kawo labarai masu yawan gaske na mutanen da ba sa kaunar Musulunci amma da sun...
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sauya suturar dakin Ka’aba a ranar Asabar, 10 ga watan Agustan 2019. Duk shekara ana cire rigar sannan a maye gurbinta da sabuwa a ranar tara ga watan Dhu Al-Hijjah, wanda ya yi daidai da ranar Asaba
Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi, ya ce shi da wasu mukarrabansa da suke aikin hajjin suna zaune ne a gidan alhazai na gama-gari daga jihar, maimakon kasaitaccen masauki ko otal.
Tun bayan lokacin da ta fara shan tabar wiwi tana shekara 10, Melita Gordon ta bayyana cewa ba za ta taba daina sha ba har mutuwar ta. A cewar matar 'yar kasar Jamaica, ta ce idan ta daina shan tabar wiwin za ta mutu ne. Wannan...
Wani matashi dan Jigawa mai suna, Isma'eel S Jauro, ya samu kyautar waya Salula kirar 'Iphone' kwana daya bayan siyar da wayarsa domin siyen Dabbar Layya
Matar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta dauki hoto da sauran matayen shugabannin Afirka a lokacin da suke shirin fara gabatar da aikin Hajji a kasa mai tsarki. Matar shugaban kasar Najeriyan an dauketa hoto tare da..
Wani dan luwadi mai suna Mounir Baatour, ya fito takarar shugaban kasa a kasar Tunusiya, inda zai zamo mutum na farko a yankin gabas ta tsakiya dan luwadi da zai rike irin wannan mukami. Fitowar Baatours takara shine na farko...
‘Yar uwarta Jennifer Ugwu ce ta watsa hoton mahaifiyar da ‘yan tagwayenta a shafukan sada zumunta, inda ta rubuta cewa: “Godiya ta tabbata ga Allah! ‘Yar uwata Chinyere Oranwa ta haifi ‘yan tagwaye bayan shekara 11 da aurenta, All
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar babban birnin tarayya Abuja domin zuwa garin Daura da ke Katsina. Shugaban kasar zai yi hutun Eid-el-Kabi wato babbar sallah a garin na Daura. Da isarsa jihar Katsina, Gwamna Aminu Bello Mas
Masu zafi
Samu kari