Latest
Najeriya na daya daga cikin yanki na karshe a duniya da cutar shan inna ta samu wurin zama, sai dai wani sabon bincike ya tabbatar da cewa sauran kiris kasar ta tsarkaka da wannan cuta da zamto alakakai tsawon shekaru aru-aru.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 14 ga watan Agusta, ya ziyarci karamar hukumar Batsari domin yin jaje ga yan gudun hijira a yankin. Batsari na daya daga cikin kananan hukumomi takwas da suka fuskanci hare-haren yan
Ana zargin cewa akwai wata kitimurmura tsakanin wani attajirin mai garkuwa da mutane a jihar Taraba da wasu dakarun soji da suka kubutar da shi daga hannun jami'an 'yan sanda tare da kashe uku daga cikinsu. Mutumin da ake zargi za
Daruruwan al’umman Gubio a jihar Borno a ranar Lahadi sun yi tururuwar fitowa tare da yin wakokin yabo ga hazikan dakarun sojin Najeriya, wadanda suka tunkari yan ta’addan Boko Haram/ISWAP bayan sun yi kokarin kai hari kan al’umma
Mun samu cewa an samu nasarar gano maganin cutar Ebola da ta ki ci ta ki cinyewa a wasu kasashen yankin Afirka yayin da aka sallami wasu mutane biyu daga wata cibiyar gwaji dake gabashin jamhuriyyar Dimokuradiyyar Kongo.
Sojoji suka kai ma Yansanda a garin Ibbi na jahar Taraba wanda ya yi sanadiyyar mutuwar Yansanda 3, da tserewar wani barawon mutane, Wadume, sun cigaba da farautar Wadume wurjanjan.
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya ce gwamnatinsa ba za ta amince da barna da gangan ba, wanda zai dagula tsarin sabbin masarautun da aka kafa da niyyar samar da cigaba a jihar.
Za ku ga hoton Matan Sarkin Kano hudu. Sa’adiya Ado Bayero ita ce uwargidan sabon Sarki Kano Sanusi Lamido Sanusi, wanda ya ke da ‘Ya ‘ya irin su Fulani Siddika Sanusi, Shahida Sanusi, da Ashraf Sanusi.
Idan mu ka koma kwallo, za mu ji cewa Cristiano ya na ganin cewa ya fi Messi. Babban ‘Dan kwallon na Duniya ya ce ya zagaya kungiyoyi da dama ya dauki kofi wanda ta na ya sha ban-ban da Messi.
Masu zafi
Samu kari