Latest
Kamar yadda muka sani, sabon rikici ya kunno kai a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, tun bayan billowar labarin kamu da aka yi wa daya daga cikin daraktocin masana'atar mai suna Sanusi Oscar.
Akwai kimanin kasashe fiye da 200 a duniya amma akwai wasu kasashen da mutane da dama ba su san da su ba. Wasu daga cikinsu ba su da girma kuma al'ummar da ke zaune a kasashen tsirarun iyalai ne kawai. Ga jerin kasashe 7 masu kar
Muneerat Abdulsalam ita ce macen da tayi suna akan maganganu na batsa a shafin sanya bidiyo na YouTube, inda ta bayyana cewa abinda take yi gyaran aure ne, kuma ta wallafa a shafinta na Instagram a safiyar ranar Asabar, akan...
Bayan kammala aikin hajjin bana, gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya aike da kyautar naira dubu biyar-biyar ga kowane daya daga cikin Alhazan Kano 3,170 dake kasa mai tsarki.
Madam Oby Ezekwesili wanda ta rike mukamin Ministar ilmi da ma’adanai a gwamnatin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ta yi kaca-kaca da tsarin tattalin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Shahararren jarumin nan na Kannywood wanda ya kasance mazaunin garin Jos, Bello Muhammad Bello wanda aka fi sani da BMB yayi tsokaci akan halin da Kannywood ke ciki.
Magidanci, wanda aka ce direban jirgin ruwa ne, ya mutu ne sakamakon tashin gobara a lokacin da yake shakata wa a dakin burwarsa ranar 10 ga watan Augusta. Wani ma'abocin amfani da dandalin sada zumunta, Victor James, ne ya sanar
Duk da cewar an samu karancin bayanai dangane da rasuwar fitaccen malamin yayin tattara wannan rahoto, mun samu cewa mutuwa wadda ta yiwa malamin yankar kauna ta tari hanzarin sa tun da safiyar ranar Alhamis.
Shugaban majalisar ya bayyana hakan ne ga manema labarai a harabar filin jirgin saman kasa-da-kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja, yayin dawowa daga kasar Saudiyya inda ya gudanar da aikin hajji a bana.
Masu zafi
Samu kari