Latest
Fitaccen jarumin nan na Kannywood, Adam A. Zango ya yi martani akan kamun jarumi Sanusi Oscar da jami’an tsaro suka yi a jihar Kano. Adam Zango ya bayyana cewa a yanzu Sanusi ya sake samun sabuwar ilimi, inda ya karfafa masa gwiwa
Ba a bukatar ambatan sunan Abdulmumini Jibrin, mamba mai wakiltan Kiru/Bebeji na jihar Kano a majalisar wakilai sau biyu, idan har aka zo kan batun rigima. Kwanan nan ne dai dan majalisar ya sake afkawa cikin wani sabon rikicin si
Wata kotun Majistare da ke zamanta a Ikeja, a jiya Laraba ta bayar da umurnin cigaba da tsare wata mata mai shekaru 32 da aka yi ikirarin ta bugawa 'yar ta mai shekaru 11 guduma a goshin ta. Matar mai suna Chinonso Michael mai zau
A na zargin Dakarun Sojoji sun sha giya sun harbe mutane har lahira. Bayan kisan ‘Yan Sanda, Sojoji sun kuma hallaka wasu mutane a Legas inda ya jawo a ka sake samun sabani tsakanin ‘Yan Sanda da Sojoji.
Wani mutumi dan shekara 35 yayi wata irin mutuwa a lokacin da yake tsakiyar yin zina da wata bazawara mai shekaru 50 a cikin wata gonar masara dake Sachangwa-Chebyakwai, kusa da filin jirgin sama na Eldoret a kasar Kenya ranar...
Funmi Aragbaiye ta gayyaci Oluseun Obasanjo wajen taron addu’a a Oyo. Wadanda su ka je wurin sun hada da Oba Samuel Akindele; Edward Alabi, wanda ya wakilci Supo Ayokunle.
Fitaccen dan wasan damben nan na kasar Amurka, Mike Tyson ya bayyana cewa yana kashe dalar Amurka dubu arba'in ($40,000) kimanin naira miliyan sha biyar (N15,000,000), a kowanne wata akan tabar wiwi...
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar sake kwato kamfanin rarraba wutar lantarkin Najeriya, wanda yan Najeriya suka fi sani da tsohon sunansa ‘NEPA’ daga hannun yan kasuwa don ceto Najeriya daga matsanancin matsalar wuta da ake fama d
Majalisar dokokin Najeriya ta kammala shirye shiryen sayo motocin alfarma da kudinsu ya kai naira biliyan 5.5 domin amfanin Sanatocin majalisar dattawa
Masu zafi
Samu kari