Latest
Rundunar hukumar 'yan sandan jihar Filato ta cafke wani dan karamin yaro mai shekaru goma sha biyar da ya shirya karyar cewa anyi garkuwa dashi haka siddan saboda yana so iyayensa su bada kudin fansa naira dubu dari biyar...
Hukumar kwallon kafa ta duniya, FIFA ta dakatar tsohon kocin Super Eagles kuma tsohon dan wasan Najeriya Samson Siasia. Hukumar ta FIFA ta zartarmasa da wannan hukuncin ne bayan samunsa da laifin karbar cin hanci domin bawa wasu n
Jami’ar kimiyya da fasaha dake garin Wudil ta mika sunayen dalibai guda 296 zuwa ga kamfanin Dangote domin ta basu aikin yi, kamar yadda shugaban jami’ar, Aliko Dangote ya umarta.
A ranar Laraba, 14 ga watan Agusta, ne dai Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu a kan dokar sauya tsarin gidan yari. Hakan ya haifar da canja wa hukumar ta gidajen yari suna, zuwa hukumar gidajen gyara halayen ‘yan Najeriya.
Lawal ya kara da cewa, wannan gudunmuwar ta fara ne tun a lokacin gwamnatin da ta shude a Jihar Katsina saboda ya kasance babu wani mahajjacin da ya shiga matsalar rashin guzuri a Saudiya.
Yar wasar kudu, Kate Henshaw, ta je shafinta na zumunta inda ta nemi ayi wa daraktan dandalin shirya fina-finan Hausa, Sanusi Oscar adalci, wanda aka tura gidan yari kwanan nan kan sakin wani bidiyo a Youtube ba tare da izinin huk
Wannan dalilin ne ya sanya Aisha ta bude wata makarantar koyar da girke-girke masu tafiya da zamani kuma wadanda kan iya sa mazajen aure su dauke idonsu daga wani abincin na waje. Makarantar na koyawa matan aure da kuma ‘yan mata
Suhaila, ‘yar Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, Shugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN), wacce aka fi sani da Shi’a, tace mahaifinta na fama da matsanancin guba a jikinsa wanda ka iya sanadiyar mutuwarsa.
A yayin da ya ke amsa laifinsa, ya ce shaidan ne ya rinjaye shi ya yi satar domin ya sayar ya samu kudin yi wa yaron mai shekara 7 magani bayan ya fado daga wani gini mai bene 2. Daga baya dai fusattatun mutanen sun sake shi bayan
Masu zafi
Samu kari