Yanzu-yanzu: FIFA ta haramtawa Siasia shiga harkar kwallo har abada

Yanzu-yanzu: FIFA ta haramtawa Siasia shiga harkar kwallo har abada

- Samson Siasia ba zai taba sake yi wa wata kungiyar kwallo koci ba har abada

- Hukumar ta FIFA da dakatar da tsohon dan wasan na Super Eagles har iya rayuwansa

- Siasia ne ya jagoranci tawagar kwallon Najeriya na kasa da shekaru 23 inda suka yi nasarar cin kofin tagulla a wasannin Olympic na 2016 da aka yi a Rio ta kasar Brazil

Hukumar kwallon kafa ta duniya, FIFA ta dakatar tsohon koci kuma tsohon dan wasan Najeriya Samson Siasia.

Hukumar ta FIFA ta zartarmasa da wannan hukuncin ne bayan samunsa da laifin karbar cin hanci domin bawa wasu nasara a wasa wadda ya sabawa dokokin hukumar.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel