Latest
Rahotanni sun kawo cewa gobara ta tashi a sananiyyar kasuwar nan na siyar da kayan gwanjo wanda aka fi sani da Katangowa da ke Lagas, inda ta lakume shagunan da ke kallon babban masallacin Juma’a a kasuwar.
Hukumar yan sandan jihar Legas ta damke mutane biyar tattare da rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a kasuwar Oke-Ado dake jihar Legas.
Gwamnan jahar Zamfara, Bello Matawallen Maradun ya amince da nadin Alhaji Kabiru Balarabe a matsayin sabon shugaban ma’aikatan gwamnatin jahar Zamfara
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai nemi Kotu ta yi watsi da karar Atiku kan zaben 2019 wanda ya ke cewa an yi amfani na’urorin zamani wajen aika sakamakon zaben bana kuma shi ne ya yi nasara.
Bayan farawa da sunan Allah mai rahama mai jin kai, takardar mai dauke da kwanan watan ranar 19 ga watan Agustan 2019, ta bayyana sanarwar dokokin da gudunmar Bahindin Bagudo ta shata bisa sha'anin aure da zanen suna.
Da sanadin kafar watsa labarai ta BBC Hausa mun samu rahoton cewa, a yayin da wata cuta da ake kira ANCA Positive Vasculutis, ta addabi wata mata a kasar Ingila, Jayne Hardman, ta sanya an sauya mata karan hanci da kofofinsa.
A cewar mizanin auna kwazon daliban, jihar Legas ce kadai ta shiga sahun jihohi 10 na farko daga jihohin yankin kudu maso yamma na 'yan kabilar Yoruba. Kaduna ce jihar Arewa da daliban ta suka fi nuna kwazo a jarrabawar, amma kum
Duk da kasancewarsa dalibi mai matukar hazaka da basira, kwamitin ladabtawa na jami'ar ABU ya amince tare da bayar da shawarar a kori Zakzaky tare da shugaban kungiyar dalibai Musulmai a jami'ar, Sani Daura, saboda rawar da suka
A Rana irin ta yau, jama'a su na tambaya game da wanene Sojan yaki Janar Ibrahim Badamasi Babangida. Mun kawo takaitaccen tarihin tsohon shugaban kasar wanda ya cika shekaru 78 a yau.
Masu zafi
Samu kari