Latest
Chatta ta ce ta rubuta wannan littafin ne saboda yadda ta ga ana nunawa diya mata halin ko in kula a wurare da dama. Wannan dalilin ne ya sanya ta rubuta littafin domin kawo sauyi cikin al’ummarmu, inji marubuciyar.
A bisa binciken Globalfirepower, sojin Najeriya sun samu maki 0.7007 na Power Index. Hakan ne ya ba su damar zuwa a mataki na hudu bayan kasashen Masar, Aljeriya da Afirka ta Kudu wadanda suke kan gaba a Nahiyar Afirka.
A cewar wani ganau, ta ajiye man fetur din ne a kitchin din ta kuma tana zubuwa wani kostoma man fetur ne lokacin da gobarar ya fara ci daga wutar da ta kunna a risho. Mijinta, Mr Amend Agada ya sha da kyar duba da cewa yana tare
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bayyana farin ciki a kan kyakkyawar kulawa da kuma ci gaba na aminci da al'ummar jihar Katsina ke samu tsawon shekaru hudu a karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari.
Injiniyoyi da kayan aiki sun fara isowa garin Ibbi da ke Jihar Taraba domin fara aikin ginin gada daga Ibbi zuwa zuwa Kogin Benue. Zuwan Injiniyoyin da kayan ayyukan ya sa al'ummar garin murna duba da cewa sun kwashe kimanin sheka
Wani mutumi dan kasar Kamaru ya gamu da gamonsa, bayan 'yan mata guda uku wadanda suke aminan juna sun yi masa dukan tsiya yayin da suka gano cewa yana wasa da hankalinsu wajen soyayya da su duka a boye...
Hassan Dantawaye shine kwamandan 'Yan bindiga da suka tuba a jihar Zamfara sakamakon sulhun da gwamnatin jihar tayi da su. Shugaban 'Yan bindigan ya ce sun fara kai hare-hare da garkuwa da mutane da satar shanu saboda cin zarrafin
Rahotanni masu tushe sun bayyana cewar jarumi Ali Nuhu ya ware makudan kudade wajen tura yaron sa Ahmad, zuwa kasashen turai don ya goge a fagen kwallon kafa. Rahotanni sun bayyana cewar jarumi Ali Nuhu ya canja shawarar daya...
Bayan kama shahararren Daraktan shirya fina-finan Hausa Sunusi Oscar 442 da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta yi, gidan rediyon freedom mai zaman kansa na jihar Kano ya bayar da rahoton kama wasu fitattun mawakan Kannywood.
Masu zafi
Samu kari