Latest
Jami'an hukumar 'yan sandan birnin New Jersy dake kasar Amurka sun kama wata mai suna Tajia Russell da laifin kone gidan saurayinta, saboda yaki yadda ya kwanta da ita kamar yadda suka yi alkawari...
Rahotanni sun kawo cewa mutane shida sun hallaka sakamakon ruwan sama kamar dab akin kwarya da aka zuwa a jihar Jigawa. Mutane biyar sun mutu ne a karamar hukumar Kirikissamma yayinda mutum guda ya mutu a wani gini da ya rufto a k
Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle, ya yi karin haske kan nasarorin da ake samu ta hanyar ci gaba da sulhun da ya ce ana yi tsakanin 'yan bindiga da Fulani domin kawo karshen rikicin da ya addabi jihar.
Wasu masu bautan gunki sun kai hari masallacin khamsu salawati dake Ido-Iroko, karamar hukumar Ipokia na jihar Ogun inda suka yiwa limami da mamu jifan shaidan.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen Jihar Adamawa ta maye gurbin wasu shugabaninta uku da ta dakatar saboda zarginsu da yi wa jam'iyya zagon kasa da saba wasu dokoki. A dai makon da ta gabata ne jam'iyyar ta dakatar d
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin, ya bayyana fargabarsa kan yadda adadin al'ummar Najeriya ke ci gaba da karuwa babu kakkautawa, lamarin da ya ce yana matukar razanar da shi.
An samu karin haske kan yadda masu garkuwa da mutane suka sako wasu mutane uku da suka sace a karamar hukumar Waterside da ke jihar Enugu. Majiya daga iyalan daya daga cikin wadanda aka sace ya shaidawa manema labarai a ranar Liti
Bayan fitowar jarumin a wani sabon bidiyo da ya sanya a shafinsa na Instagram yana kira ga 'yammata 'yan kasa da shekara 18 masu sha'awar shiga fim su cika wani fam domin daukarsu a wani sabon shiri da zai fara yi, yanzu dai...
Fitaccen mawakin nan na jihar Kano wanda Sarki Muhammadu Sanusi ya yiwa sarautar Sarkin Waka wato Nazir M Ahmad ya fito ya bayyana wani kudurinsa. Fitaccen mawakin ya fito ya bayyana cewa zai fito takarar gwamnan jihar Kano a...
Masu zafi
Samu kari