Latest
Fitacciyar jarumar Nollywood kuma mai shirya fina-finai, Uche Elendu ta shawarci samari kada suyi gaggawar aure a wannan lokacin, ganin yadda mata na gari suke wahala. Uche Elendu ta bayyana cewa abinda mata da yawa suka fi so...
Wani rahoto da muka samu ya nuna yadda Sumayya da mijinta suka mutu a daren jiya a garin Minna babban birnin jihar Neja. Rahotanni sun nuna cewa amarya da angon sun kwanta a daren ranar Talata lafiya lau, sai dai kuma an wayi...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a gidansu dake Layin Shehii, cikin karamar hukumar Dandume, yayin da Rabi da yayanta, Yahaya Ismail da Zainab Ismail suke kwance sun barci.
'Yar uwa ga wata kyakyawar budurwa da ake nema tsawon kwanaki biyar ta nemi taimakon jama'a a kan su taya ta cigiya. A cewar ta, 'yar uwarta mai matsakaitan shekaru ta bata ne bayan haduwa da wani saurayi a dandalin sada zumunta.
Tauraruwar fittacen dan kwasan gaba na gefe na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Mohammed Salah tana ta haskawa tun bayan da ya komo kungiyar a shekarar 2017. Zakaran na dan kasar Masar ya lashe kyautan golden boot sai biyu a jer
A ranar Litinin, 19 ga wtaan Agusta 2019, jami'an hukumar yan sanda karkashin jagorancin DCP Abba Kyari sun damke gawurtaccen ami garkuwa da mutane, Alhaji Hamisu Wadume.
Sanata Owie ya bada wannan shawarar ne a ranar Talata a wani zance da ya fitar inda yake martani game da ce-ce kucen da wasu manyan mutane daga yankunan Kudu da kuma Arewacin kasar nan ke yi a shafukan sadarwa.
Mu na da labari cewa wanda ke auran Fatima Dangote ya soki masu surutu da haihuwarsu. Jamilu Abubakar ya yi wa masu yi masa surutu raddi don an sunansa ya bace a gidansa.
Mataimakin kwamishinan yan sanda, Abba Kyari ya baro garin Ibbi a ranar Talata, 20 ga watan Agusta tare da motoci dauke da tarin kayan gona da aka kwato daga gidan gawurtaccen mai garkuwa da mutane, Hamisu Bala Wadume.
Masu zafi
Samu kari