Latest
Da ya ke mayar da martani a kan samamen da suka kai gidan tsohon gwamnan, Tony Orilade, kakakin hukumar EFCC, ya ce basu kai samamen da wata manufa ba face gudanar da bincike kamar yadda doka ta basu dama da iko. "Ba mu yi wani
Ministan noma da raya karkara, Sabo Nanono, ya yi gargadin cewa ba zai lamunci rashin da a da yiwa aiki rikon sakainar kashi ba a matsayinsa na minista. Yayinda yake umurtan dukkan ma’aikata akan su tsaya tsayin daka wajen aiki, y
A wa'adin gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari na biyu, ministoci 12 ne cikin 43 aka samu za su maimaita mukaman da suka rika a zango na farko. An rantsar da sabbin ministocin a ranar Laraba, 21 ga watan Agustan 2019.
Jaridar Premium Times ta wallafa cewa an rufe iyakar ne a ranar Talata bayan an kama wasu manyan motoci makare da kwayar 'Tramol' a Legas ranar 16 ga watan Agusta. Rufewar ta cigaba har zuwa safiyar ranar Laraba, lamarin da yasa
Har yanzu mazauna Hotoro Layin Mai Allo da Yandodo Hotorol a yankin karamar hukumar Nasarawa da ke jihar Kano, na cike da mamaki akan kamun Hamisu Bala Wadume, wani gawurtaccen mai garkuwa da mutane da akayi a makwabtansu.
Rundunar ta sanar da haramta ayyukan kungiyoyin ne ta bakin kaakakinta, DSP Yakubu Sabo cikin wata sanarwa daya fitar a ranar Laraba, 21 ga watan Agusta, inji majiyar Legit.ng
Biyo bayan rantsar da sabbin ministoci da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi a ranar Laraba, 21 ga watan Agusta, a iya cewa shugaban kasa ya saurari koken jama’an Arewa, kuma ya share musu hawaye.
A wani faifan bidiyo da ya mamaye kafafen yada labarai da dandalin sada zumunta, an ga jami'an 'yan sandan sun bude wuta a kan 'yan fashin da ake kyautata zaton mambobin kungiyar 'Iba' ne. Rahotanni sun bayyana cewa wani mutum ne
Wani Malamin Jami'ar Maiduguri dake jihar Borno ya umarci dalibanshi da suke karatu a bangaren namun daji da su dauki miciji da ranshi kafin su samu su haye jarrabawarshi. An nuno wasu daga cikin daliban yadda suke yin karkarwa...
Masu zafi
Samu kari