Latest
A bayanin da mai magana da yawun hukumar. Ikechukwu Ani yayi, yace an yanke shawarar dakatar da diban ma'aikatan ne don ta kai karshen a tsarin matakin karshe na diban. Ya ce hukumar zata tsara yadda zata diba ma'aikatan ne da kya
Wata kungiya mai zaman kanta dake kula da ayyukan Hajji da Umra ta duniya, Hajji and Umra Forum ta karrama gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje sakamakon gamsuwa da tayi da kyakkyawan shirin da jahar Kano ta yi ma alhazanta
Wani rahoton dake yawo a yanar gizo dake bayyana wasu matasa sun yi rikici da Sanata mai wakiltar mazabar Daura, Sanata Ahmad Babba Kaita ba gaskiya bane, kamar yadda wasu hadimansa suka tabbatar da Legit.ng.
A cewarsa, an kama mabaratan ne a ranar Alhamis da rana tsaka a sakamakon wani samame da ma’aikatan hukumar suka kai a tsakanin Sakatariyar Audu Bako, gidan Biredin Oasis, shiyyar Tarauni, titin Magwan da na Iyaka da ke cikin kwa
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina, ya gargadi yan ta’adda a jihar da su shirya fuskantar mummunan mataki daga gwamnatin idan har basu shiryu ba. Masari ya fadi hakan ne yayinda yake jawabi a wani tsaron tsaro tare da sarakuna.
Kotun sauraron koraf-korafen zabe na jihar Kano ranar Juma’a, 30 ga watan Agusta ta soke zaben Shamsuddeen Dambazau, dan tsohon ministan harkokin cikin gida Abdulrahman Dambazau, a matsayin mamba mai wakiltan mazabar Sumaila/Takai
Sanata maiwakiltan yankin Kogi ta yamma, Dino Melaye ya karyata cewar yana so ya fito a matsayin mataimakin gwamnan wani tsohon gwamnan jihar, Captain Idris Wada.
Sufeto Janar na yan sanda, Mohammed Adamu, a daren jiya Alhamis, 29 ga watan Agusta, ya nuna matukar damuwa akan hare-haren baya-bayan nan da ake kaddamarwa akan malaman addini a wasu yankunan kasar.
Wani mutumi mai amfani da shafin sadarwa na Instagram ya wallafa wani rubutu a shafinsa domin sanar da mutane dangane da wani bincike da yayi da ya sanya ake samun yawaitar 'yan luwadi a Najeriya cikin wannan 'yan shekarun...
Masu zafi
Samu kari