Latest
Garba Shehu wanda shi ne Mai magana da bakin Shugaba Buhari ya bada labarin rayuwarsa tun yana karami. Shehu yace ba a babban gida ya tashi ba, Iyayensa Talakawa ne amma ya zama wani a rayuwa.
Ministan sadarwan Najeriya watau Isa Ali Pantami ya dauki matakin gyara ma’aikatarsa domin cin ma #NextLevel. Isa Ali Pantami ya cika alkawarin da ya dauka na yankawa Hukumomin da ke kasansa aiki.
Mai martaba Kabir ya bayyana hakan ne ranar Juma'a a Katsina, jihar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, yayin gabatar da jawabi ga malaman addinin Islama. "Mu na umartar jama'ar masarautar Katsina da su dukufa wajen gudanar da addu'o
A wannan karon Aisha Buhari wani faifan bidiyo na fitaccen malamin Islama da ke Kano, Sheikh Abdallah Gadon Kaya, tare da rubuta takaitaccen sakon gargadi a kan masu rike da mukami da su ke yin aiki da abinda suke fada. Da yake ko
Sabuwar amaryar gwamnan jihar Bauchi, Natasha Mariana, ta tare a gidan mijinta, Bala MohammedKauran Bauchi , gidan gwamnatin jihar.
A yau Lahadi, akalla mutane 12 suka rasa rayukansu sakamakon harin da wasu yan bindiga suka kaiwa al'ummar kabilar Jukun dake karamar hukumar Takum na jihar Taraba.
A yayin zaman kotu a kan shari'ar tsohon shugaban kasar Sudan, Omar Al-Bashir, ya bayyana cewa tarin makuden kudaden Yarima Salman na kasar Saudiyya ne ya ba shi kudin. Mai shari'ar ya tuhumi tsohon shugaban da mallaka, tare da am
Kamar yadda muka kalato daga jaridar The Punch, ga wasu kasurguman masu laifi 10 wadanda suka yi wa hukumomin tsaro layar zana a yayin da ake ci gaba da neman su ruwa a jallo sanadiyar miyagun laifuka da suka aikata.
Ronaldo da Messi wanda tun daga 2018 zuwa yanzu, da su ake damawa a kwallo za su yi abin da ba a taba gani ba bayan Cristiano Ronaldo ya yi wa Messi tayin zaman cin tuwon dare.
Masu zafi
Samu kari