Latest
Wannan al’amarin ya auku ne a safiyar ranar Asabar 31 ga watan Agusta wanda ya jefa al’ummar Emure cikin halin juyayi da zaman makoki.
Idan har baka taba lura da fa’idar zuma ba akwai bukatar ka tanadi kwalba guda ta zuma domin jarabawa. Ga jerin wasu cututtuka guda biyar da zumar ke magani:
Idan ba a manta ba kwanakin baya mun ruwaito wani labari da muka samu daga jaridar Dabo FM wanda ke nuni da cewa fitacciyar jarumar Indiya Shraddha ta wulakanta fitaccen jarumi Sarki Ali Nuhu a yayin da ya tura mata sakon murnar..
Wani rahoto da cibiyar bincike akan tattalin arziki ta fitar ta bayyana garin Legas a matsayin garin da yafi kowanne gari hadari a duniya. Cibiyar ta kasar Birtaniya wacca ta gabatar da binciken akan birane guda sittin na duniya..
A wani sako da ya wallafa a shafinsa na tuwita @ShehuSani a ranar Asabar 31 ga watan Agusta, ya ce abokinsa Alhaji Hamza ya rabu da leka gonarsa da ke hanyar Kaduna-Abuja.
Rahotanni sun kawo cewa wani rikici da ya barke tsakanin yan takarar Shugaban karamar hukuma na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), a zaben karamar hukuma da za a yi a watan Nuwamba a jihar Niger ya yi sanadiyar mutuwar mut
Nuhu Abdullahi: A’a bah aka bane, ina nan a masana’anta har ila yau. Dalilin dauke kafata kuwa ya kasance ne saboda siyasa da na shiga domin goyon bayan wasu ‘yan takaran da muke da yakinin cewa zasu kawo mana cigaba.
Wata mata mai 'ya'ya guda hudu wacce aka bayyana sunanta da Mrs Chinasa Odah, an bayyana mutuwar ta bayan taje zubar da cikin shege, wanda ya saka ta yi ta zubar da jini. Matar da take 'yar asalin garin Inikiri Effum dake...
A irin wutar rikicin da ke cigaba da ruruwa a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, har yanzu ana cigaba da samun kace-nace a wajen mutane tun bayan lokacin da aka kama darakta Sunusi Oscar 442...
Masu zafi
Samu kari