Latest
Wani abu mai rikitarwa da ban mamaki da ya faru a kauyen Honko, dake karamar hukumar Awe cikin jihar Nasarawa, ya nuna yadda wata mata ta samu ciki da dan kishiyarta. Haka kuma mijin matar ya sake kama ta dumu-dumu tana yin...
Mun ji cewa babu sunan mutum miliyan 2 a cikin jerin ‘Yan wani Gari na Assam da aka fitar a Indiya. Wasu na ganin an shirya wannan ne domin a fatattaki Musulmai daga kasar ta Indiya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan bindigan sun yi awon gaba da Sunday ne a ranar Litinin, 2 ga watan Satumba a gonarsa dake kauyen Ohumagu, a yankin Agbaogwugwu na jahar Enugu.
Da take jawabi yayin taro da manema labarai a Abuja ranar Litinin, Callamard ya ce akwai bukatar daukan matakan gagga wa domin kawo karshen aiyukan ta'addanci da suka yi sanadiyyar salwantar rayukan dubban jama'a. Najeriya na fama
Tun ranar Lahadi wasu matasa suka hallaka akalla mutane uku yayinda aka kona dukiyoyi a sabon harin da yan kasar Afrika ta kudu suka kai wa yan kasashen ketare dake zaune a kasar musamman yan Najeriya.
A cewar Ibrahim, za a shafe tsawon kwanaki shidda ana gudanar da tantancewar domin tabbatar da cewa an bayar da dama ga dukkan matasa, maza da mata, da suka nuna sha'awar cin moriyar shirin daga fadin kananan hukumomin jihar Kano
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da shirinta na gabatar da harshen Fulatanci a jadawalin makarantun jihar.
Wani Direban Keke Napep ya maida alabe da gafakar komfuta da aka bari cikin motar sa. Sunan wannan Matashi Abubakar Aliyu kuma ya na zama ne a cikin Unguwar Zololo da ke Jos a jihar Filato.
Ana rikici tsakanin wasu Kabilu a Yankin Mokwa da Katcha a Neja. Rigimar wannan Kabilu ta ci mutane a Jihar Neja inda yanzu aka nemi Shugaban kasa ya sa baki a cikin rikicin tun kafin abu ya cabe.
Masu zafi
Samu kari