Latest
Shararren mawaki Davido, ya shirya tsaf don auren rabin ransa Chioma. Mawakin dai har ya kai gaisuwa ga dangin masoyiyar ta sa. Angon mai jira gado ya Samar da hakan ne a shafinsa tare da sanar da cewa za a yi shagalin aurensu a
Ministan harkokin kasashen ketare, Mista Geoffrey Onyeama, ne ya bayyana hakan ranar Talata bayan kammala wani taron hadin gwiwa da babban jakadan kasar Afrika ta Kudu a Najeriya, Mista Bobby Moroe.
Wani bidiyo da yake yawo a kafafen sada zumunta na zamani ya nuna yadda wasu fusatattun matasa a jihar Kebbi suke kone hotunan shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma na gwamnan jihar Atiku Bagudu...
Wata mata 'yar kasar Australiya ta rasa ranta sanadiyyar harin da wani masifaffen zakaranta ya kai mata. A yadda rahoto ya nuna matar wacce ta dan kwana biyu a duniya ta shiga wajen kajin domin ta debo kwai sai kawai zakaran ya...
Wani daga cikin dangin matar ya bayyana cewa an fara tattaunawa da yan bindigan game da kudin da suka nema kafin su saketa, sun bukaci a biyasu naira miliyan 50, kamar yadda majiyar Legit.ng ta ruwaito shi.
Kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito, kakakin hukumar 'yan sandan jihar, Odiko Mac-Don Achibe, ya bayar da tabbacin wannan mummunan lamari da cewar ya auku ne a ranar juma'ar da ta gabata cikin yankin Afis Nsit.
A yau Talata ne wata kotu dake Kaduna ta kashe auren shekaru 8 tsakanin Rashida Yakubu da mijinta, Muhammad Yahaya, akan batiri. Mai shari'ar, Murtala Nasir, ya kashe auren ne bayan kokarin da yayi kan magabatan ma'auratan su sasa
Za ku ga jerin Masu ban dariyar da su ka yi fice a Duniya da irin tarin kudin da su ka mallaka. Mun kawo ‘Yan wasan ban-dariya 5 da su ka sha gaban kowa a dukiya a shekarar nan ta 2019.
Kasar Saudiyya ta karrama Gwamnan Kano. An ware Gwamnan Kano an ba shi wata babbar kyauta. Wannan karramawa ta biyo bayan gamsuwa da kyakkyawan shirin Jihar Kano ne a aikin Hajji.
Masu zafi
Samu kari