Latest
Tubabbun 'yan bindigar da suka gana da gwamnan sun fito ne daga kananan hukumomin Dandume da Sabuwa - kananan hukumomin da hare-haren 'yan bindigar suka fi tsananta. Yawaitar hare-haren 'yan bindiga, satar shanu da garkuwa da muta
An alakanta ambaliyar ruwa daga kogin Amba da samun wata karamar hanya da ruwa ke zirarewa. Gadar kogin Amba ta hada kauyuka da dama da hanyar zuwa Doma. Ambaliyar kogin ta jawo tsaiko wajen zirga-zirgar mutanen dake amfani da gad
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kwamishinan Yansanda reshen jahar Jigawa, Bala Zama ne ya bayyana haka yayin da yake ganawa da manema labaru a babban ofishin Yansandan jahar dake garin Dutse a ranar Alhamis.
A ranar Alhamis, ministan harkokin waje Geoffrey Onyeama, yace gwamnonin da suka halarci taron zauren tattalin arziki na duniya a kasar Afirka ta Kudu ba wai sunyi tawaye ne ga hukuncin gwamnatin tarayyar Najeriya ba ne. Kamar yad
Kazalika, Daramola ya bawa 'yan Najeriya tabbacin cewa NAF zata cigaba da tabbatar da cewa dukkan jami'anta na yin aikinsu bisa tsari da biyayya da doka a yayin da suke gudanar da aikinsu na tabbatar da tsaro da cigaban Najeriya.
Wani Matashi shakaf mai shekaru 37 a Duniya ya samu shiga cikin Gwamnatin Nasir El-Rufai. Malam Hassan Rilwan ya zama Shugaban hukumar bada tallafin karatu a Kaduna daga wannan makon.
Wani mutum mai shirin angwancewa da masoyiyarsa ya shiga wani hali bayan ya gano bera ya lamushe mishi kudaden da ya jima yana adanawa. Muhammad Sif wanda ya fito daga yankin arewa maso yamma na Khyber Pakhtunkhwa da ke kasar Paki
Mamakon ruwan sama ya yi awon gaba da gonaki 3,000 da gidaje 120 a garin Zugo a karamar hukumar Guri da ke jihar Jigawa. Tuni dai gwamnatin karamar hukumar ta tura matasa da buhunan yashi fiye da 1,000 don daure baki...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 5 ga watan Satumba ya yi ganawa sirri da jakada na musamman dagashugaban kasar China, Xi Jinping. Ganawar da suka yi tare da jakadan, Mai girma Yang Jiechi, ya fara ne da karfe 11:30
Masu zafi
Samu kari