Latest

Buhari ya nadawa hukumar NDLEA sabon Sakatare
Breaking
Buhari ya nadawa hukumar NDLEA sabon Sakatare
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Kakakin hukumar NDLEA, John Achema ne ya fitar da wannan labarin ranar Litinin a Abuja, inda ya ce sabon sakataren zai maye gurbin Roli George ne wanda wa’adinsa ya kare a watan Yunin 2018.