Latest

Yadda jami'an tsaro suka kama gwamnan APC a kasar Amurka
Breaking
Yadda jami'an tsaro suka kama gwamnan APC a kasar Amurka
Siyasa
daga  Aminu Ibrahim

Tun kafin a zabe shi a matsayin gwamnan jihar Kebbi, lauyoyi a kasar Amurka da Ingila sun ce Abubakar Bagudi na jihar Kebbi na daya daga cikin wadanda ke tallafawa tsohon shugaban mulkin soji Sani Abacha wurin boye kudaden sata.