Latest
Wata kotun Majistare da ke zama a Zaria, jihar Kaduna, ta tsare wata matar aure, Misis Nnennaya Edmond, a gidan yari kan zargin watsama wata mata mai goyo da danta mai watani 10 ruwan zafi.
Kaho mai tsawon inci hudu ya fito ma wani mutumin kasar Indiya mai shekaru 74, Shyam Lal Yadav, bayan ya ji rauni a kai cikin shekarar 2014. A kwanan nan ne Likitoci a asibitin Bhagyoday Tirth da ke birnin Sagar, Indiya suka cire
Wani matashi mai suna Habibu Ibrahim ya caccakawa mahaifinsa mai sune Malam Ibrahim Salihu mai shekaru 80 wuka har lahira a kauyen Asada, karamar hukumar Doguwa ta jihar Kano.
Hukumar da ke kula da hanyoyi da hana afkuwar hadarurruka (FRSC) da gidauniyar Dangote sun amince da cewar manyan motocin kamfanin ba za su dunga bin hanyoyin kasar ba daga karfe 7:00 na yamma zuwa 7:00 na safe a kullun.
Za ku ji cewa wata Kungiya mai suna Mai Dattaku Network for Empowerment and Development ta ba mata 32 horaswar sana’a inda ta sa mata marasa karfi farin ciki bayan ta tallafa masu da sana'an zamani.
Kotun sauraron karrakin zabe da ke zaman a Sokoto a ranar Talata ta bawa Hukumar zabe mai zaman kanta INEC umurnin sake zaben raba gardama a rumfunan zabe hudu da ke mazabar Binji na zaben dan majalisar jiha. Rumfunan zaben da za
Kwamishinan zabe na jihar Kogi, Farfesa James Apam, a ranar Talata, 17 ga watan Satumba ya nuna damuwa akan yiwuwar barkewar rikici a lokacin zaben gwamna da za a yi a ranar 16 ga watan Nuwamba, a jihar.
Wata budurwa da ta bayyana sunanta da Adejoke ta zama abar magana a kafafen sada zumunta, musamman ma shafin Twitter, bayan ta bayyana irin abinda tayi saboda soyayya a lokacin da take dalibar jami'a...
Takardar N1000 na dauke da wani hatimi a gefen sa hannun gwamnan CBN. Hatimin jikin jabun kudi yana fice wa idan aka kankare shi ko kuma idan kudi ya sha wuya a hannun jama'a. Idan hanyoyi biyu da aka ambata a sama sun yi a mutum
Masu zafi
Samu kari