Latest
Wasu matasa da ake zargin 'yan bangar siyasa ne sun kai hari a yayin da wata kundiyar magoya bayan gwamnan jihar Ondo, Gwamna Rotimi Akeredolu, ke taro a garin.
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Tukur Buratai, ya yi kira ga manyan hafsoshin soji da kwamandojinsa da su tashi tsaye don kawo karshen annobar rashin tsaro.
A yau ranar Litinin, 22 ga watan Yunin 2020, alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC) sun nuna cewa mutum 675 suka sake kamuwa da cutar korona.
Kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, DCP Frank Mba, ya gabatar da mai laifin a gaban manema labarai a ranar Litinin. Mba ya bayyana cewa an fi sani mutumin da
Dan gaba-gaba cikin masu neman tikitin takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Edo Mista Gideon Ikhine, ya janye wa Gwamna Obaseki.
A karshen makon jiya ne gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za ta sallami matasa 500,000 da ta fara dauka a karkashin tsarin N-Power a tsakanin shekarar 2016 da
Gwamnatin kasar Saudiyya ta yanke shawarar gudanar da aikin Hajji wannan shekarar amma da kayyadadden adadin yan kasashe daban-daban dake zaune cikin kasar yanz
A yau Litinin, 22 ga watan Yuni, daukacin ma'aikatan gwamnati a jihar Oyo, sun koma aiki biyo bayan umarnin da gwamnatin jihar ta bayar na sassauta dokar kulle.
Manyan dattijan yankin kudu da suka rattaba kan hannu a kan takardar karar sun hada da shugaban kungiyar dattijan kabilar Yoruba; Reuben Fasoranti, takwaransa
Masu zafi
Samu kari