
Latest







Rundunar Yansandan jahar Oyo ta gurfanar da wasu mutane da take zargin yan kan kai ne gaban kuliya manta sabo bayan ta kamasu dauke da kawunan matattun mutane guda biyu a jahar.

Hamshakin dan kasuwa na jihar Katsina, Alhaji Dahiru Mangal, ya baiwa gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari kayan masarufi don a baiwa yan gudun hijira dake a jihar

Hukumar da ke kula da jigilan alhazan Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa daga yau Alhamis, 18 ga watan Yuli, za ta fara jigilan mahajjatan kasar daga Madina zuwa Makka.

Sarkin Araromi-Obu a jihar Ondo, Oba Aderemi Adelola, ya tsallake rijiya da baya a lokacin da wasu yan iska suka far ma ayarinsa da hari. An rahoto cewa Oba Adelola ana a hanyarsa ta dawowa daga wani tafiyar aiki a Akure, babbar b

Hukumar yan sanda a ranar Alhamis ta gurfanar da wasu matasa biyu a kotun Grade 1 dake unguwar Kabusa Abuja kan tuhumar aikata luwadi.

Kwanan nan ne Lamido Sanusi, Sarkin Kano ya je kasar Ingila domin taya dansa da ya kammala karatu kwanan nan daga jami’ar da ke Ingila murna. Matashin mai suna Ashraf Adam ya kammala karatu ne daga jami’ar Manchester.

Hausawa sun yi gaskiya a Karin maganar nan suke yin a cewa matar mutum kabarinsa, hakan ne ya kasance da wani Fasto da budurwarsa da ya so aure a shekaru 50 da suka shige amma ta ki amincewa dashi.

Rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta samu nasarar cafke wasu samari guda uku da ake zargin sun kashe wasu tsofaffin ma'aurata a karamar hukumar Sagamu, dake jihar. Wani dattijo mai shekaru 72 mai suna James Olaosebikan da matarsa...

Fitacciyar mawakiyar 'Pop' din nan Janet Jackson kanwa a gurin shaharren marigayin mawakin nan Micheal Jackson, ta na daya daga cikin shahararrun mawakan da zasu yi waka a kasar Saudiyya...
Masu zafi
Samu kari