Latest
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya amince da nadin sakatarorin dindindin guda hudu a ma'aikatun gwamnatin jiharsa. Wadanda aka yi wa nadin sun hada da Malam Abdullahi Sarkin Danko wanda a baya shine babban mai bawa gw
Olabisi Olaleye malami ne a jami'ar Obafemi Awolowi dake Ile-Ife wanda ake zargin shi da neman lalata da wata daliba mai suna Mutunrayo Afolayan. Malamin yayi wa Afolayan barazanar cewa zata cigaba da faduwa matukar bata bashi...
Shugaban kwamitin riko kwarya na karamar hukumar Nsukka dake jihar Enugu, Chinwe Ugwu ta jawo wa kanta maganganu daban-daban a kafafen sada zumuntar zamani bayan...
Gwamnatin Tarayya ta maida harajin VAT ya koma 7.5%. Akanta Janar na kasa, Ahmed Idris, ya bayyana wannan a Ranar Laraba, 15 ga Watan Junairun bana.
A mulkinsa karo na farko, ya nada a kalla masu bashi shawara na musamman da hadimai 300 kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. A yayin nadin hadiman, Ayade ya yi bayanin cewa yana son gwamnatinsa ta ratsa dukkan lunguna da sako na ji
Wata kanwar Abdulrashid Maina, mutumin da ya rike mukamin shugaban kwamitin wucin gadi da ta gudanar da garambawul ga dokokin fansho a Najeriya a zamanin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ta sake kwance masa zani a cikin kas
Wasu gungun yan bindiga sun kaddamar da farmaki a kauyen Makosa dake cikin karamar hukumar Zurmi na jahar Zamfara inda suka halaka jami’an kiwon lafiya guda biyu dake aiki sa ido a allurar riga kafin cutar shan inna da ake yi a ka
Hope Uzodinma ya ce zai binciki abin da ya gudana a jihar daga 2010 zuwa yanzu. Hakan na nufin sabon Gwamna zai binciki tsofaffin Gwamnoni 3 da aka yi a Imo.
Gwamnan jahar Katsina, Malam Aminu Bello Masari ya rattafa hannu kan wata sabuwar dokar hana zirga zirga acaba a garuruwan jahar Katsina gaba daya tun daga karfe 7 na dare zuwa karfe 6 na safiya.
Masu zafi
Samu kari