Latest
Akalla mutane 29 sun rasa rayukansu a harin da wasu yan bindga suka kai kauyen Babban Rafi dake karamar hukumar Gummi, ta jihar Zamfara.
Kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa tare da sauran tawagarsa na Al Nassr sun kai wa yariman Saudiyya, Faisal Bin Bandar Al Saud ziyarar ban girma bayan sunyi nasarar lashe Saudi Super Cup. Musa da 'yan tawagarsa sun doke Al Taawon
Kashim Shettima, tsohon gwamnan jihar Borno ya ce a yanzu da yake Abuja zai so ace ya kasance daga cikin masu juya gwamnatin nan idan har ya samu damar.
A cewar masu shirya taron, Farai ministan Burtaniya, Boris Johnson ne ake sa ran zai zama mai masaukin baki inda ake sa ran shugabanin Afirka da shugabanin kamfanoni na kasa da kasa su hallarci taron. Sanarwan da kakakin s
An shiga rudani a babbar kasuwar Sheikh Gumi a ranar Alhamis, 16 ga watan Janairu lokacin da wani soja ya soki wani mai siyar da takalma da wuka. Hakan ya sa fusatattun matasa a kasuwar suka far masa inda suka ji masa mummunan rau
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta gurfanar da wani malami mai suna Kabiru Adabayo gaba kotun majistare ta jihar Legsa a kan zarginsan da ake da damfara wani mabiyi mai suna Oluwadamilola Oyesomi naira miliyan hud da dubu dari uk
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo a ranar Laraba ta ce akwai yuwuwar jam'iyyar APC ta mamaye jihohin kasar Ibo kafin zaben 2023. Babban sakataren kungiyar ta kasa, Uche Okwukwu, ya sanar da hakan a sakon taya murna da yayi ga sabon gwamnan
A cewar sanarwar, tuni shugaba Buhari ya aike da sunan Dakta Obiora zuwa majalisar dattijai domin tabbatar da shi. "Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya aike da suna Dakta Kingsley Isitua Obiora zuwa majalisar dattijai domin tabbat
Wani bidiyo da ba a tabbatar ba ya billo a shafukan sadarwa inda aka nuno Sanata Rochas Okorocha na murna da waka tare da iyalansa kan zargin tsige Emeka Ihedioha daga matsayin gwamnan jihar Imo da kotun koli tayi.
Masu zafi
Samu kari