Latest
Muhammadu Buhari dan siyasa ne kuma shugaban kasar Najeriya. Sai da ya kai matakin manjo janar kafin yayi ritaya a rundunar sojin Najeriya. Ya taba mulkar Najeriya zamanin mulkin soji daga 1983 zuwa 1985.
Ministan ‘Yan Sanda Maigari Dingyadi yace ba za su yarda ayi wa kundin tsarin mulki hawan kawara ba, lokacin da ya nuna rashin goyon bayan abin da Gwamnonin Kudu su ka yin a kafa Amotekun.
Wasu Masoyan Gwamna Aminu Tambuwal da Abdullahi Ganduje sun dage da addu’a kafin zaman kotu a makon nan, inda su ka hakikance cewa har a kotun koli, su za su sake samun nasara.
Tsohon mataimakin kakakin majalisar wakilai, Emeka Ihedioha, wanda kotun koli ta fitittika ranar Talata matsayin gwamnan jihar Imo ya bayyana cewa har yanzu a kidime yake.
Mazuna kauyen Fandisho dake hanyar Kaduna zuwa Zariya inda aka kaiwa mai martaba sarkin Potiskum hari a makon nan sun gudu daga muhallansu
Jeanine Delsky mata ce mai shekaru 45 'yar asalin kasar Amurka wacce ta sauka a Panshekara, wata anguwa a jihar Kano, don auren saurayinta mai shekaru 23 mai suna Suleiman Babayero Isa. Delsky wacce ke rayuwa a California ta sauka
Wata jarida mai wallafa rahotanni da labarai da suka shafi harkokin addinin Islama, ta fitar da jerin wasu shugabanni Musulmai guda biyar da ta ce sun taka muhimmiyar rawa a bangaren nuna halayen shugabanci da jagoranci nagari.
Hukumar yaki da rashawar ta bayyana faifan muryar ga tsohon sanatan a gaban lauyoyinsa Audu Mohammed Lawal da Glory Peter a ranar Laraba, 15 ga watan Janairu. Tsohon Sanatan ya tabbatar da cewa muryarsa ce a faifan hirar amma ya z
Mutane biyu ne suka rasa rayukansu sakamakon harin da wasu 'yan bindiga suka kai garin Gora-Gan dake karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna. Shugaban karamar hukumar Elias Manza, ya tabbatar da aukuwar lamarin. Ya ce maharan
Masu zafi
Samu kari