Latest
Bayan hutun rabin lokacin kimanin sa'o'i hudu da aka dauka Kotun kolin Najeriya a yau Litinin ga watan Junairu, 2020, alkalai masu shari'a sun tabbatar da Simon Bako Lalong matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Plateau.
A wata sanarwa mai dauke da sa hannun kakakin rundunar 'yan sandan jihar Katsina, SP Gambo Isa, da aka raba wa manema labarai, rundunar 'yan sandan ta bayyana cewa wani nai suna Sale Hangay, mai shekaru 35 daga Katsina, shine dire
Kotun koli ta tabbatar da nasarar Bala Mohammed na jam’iyyar Peoples Democratic Party a matsayin zababben gwamnan jihar Bauchi. Ta yi watsi da kara mai lamba SC/1502, wacce tsohon gwamnan jihar Bauchi kuma dan takarar jam’iyyar Al
A ranar Litinin ne rundunar sojin najeriya ta ja kunnen kasashen ketare a kan shiga lamurran da suka shafi tsaron kasar nan ballantana yaki da Boko Harama da kuma ISWAP. Dukda rundunar sojin ba ta sanar da sunayen cibiyoyin ba, ta
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Takwarorinsa sun halarci taron kasashen Afrika da Ingila. UK ta ce za ta wagewa mutanen Afrika kofa. #UKAfricaInvestmentSummit @UKinNigeria.
Da yake jawabi yayin bude kamfanin ranar Asabar, Obasanjo ya bayyana cewa ya bude kamfanin ne bisa hadin gwuiwa da wata 'yar Najeriya, Abisade Adenubi, wacce ke zaune a kasar Ingila. "Tunanina ne tun farko a samar da masana'antar
Yan mintuna kadan bayan hukuncin kotu da ta tabbatar da nasarar zaben Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano, gwamnan ya yi kira ga masu adawa da su zo su hada hannu don cigaban jihar.
Abba Kabir Yusuf, dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamnan jihar Kano na 2019, ya yi martani ga hukuncin kotun koli, wacce ta tabbatar da zaben Abdullahi Ganduje a matsayin zababben gwamnan jihar.
Yan jam'iyyar People Democratic Party (PDP) da masoya gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, sun barke da murna da shewa a jihar Sokoto bayan kotun koli ta yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar.
Masu zafi
Samu kari