Latest
Yan jam'iyyar People Democratic Party (PDP) da masoya gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, sun barke da murna da shewa a jihar Sokoto bayan kotun koli ta yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar.
Biyo bayan nasarar Gwamna Abdullahi Ganduje na jam’iyyar All Progressive Congress (APC), Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Kano, Rabiu Sulaiman Bichi ya kaddamar da cewar sun karbi hukuncin kotun koli
Garin Kano a ranar Litinin ya cika da murna tare da farin ciki bayan kotun koli ta jaddada nasarar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a zaben ranar 9 ga watan Maris 2019. Jaridar The Nation ta ruwaito cewa miliyoyin jama'ar jihar sun f
Wani abun bakin cikin ya afku a ranar Litinin, 20 ga watan Janairu a lokacin zanga-zangar da mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ke gudanarwa a Abuja inda wata babbar mota da ke sauke dasu zuwa wajen taron ta fadi
Mun ji cewa Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ya goyi bayan Gwamnonin bangaren Yarbawa na kafa Dakarun Amotekun.
Shugaban jam’iyyar na kasa, Uche Secondus, da wasu manyan mambobin jam’iyyar na daga cikin mutanen da ke gagarumin zanga-zangar wanda ke gudana a yanzu haka.
Kamar yadda tayi kan karar jihar Kano, kotun kolin Najeriya ta tabbatar da Hanarabul Aminu Waziri Tambuwal matsayin gwamnan jihar Sokoto
Shugaban alkalan Najeriya, Justis Tanko Muhammed bai halarci zama ba a lokacin da kotun koli ta fara yanke hukuncinta kan karar da aka daukaka kan zaben gwamnan jihar Kano. A madadinsa, Justis Sylvester Ngwuta ke jagorantar kwamit
Labari kai tsaye daga kotun kolin Najeriya dake Abuja da nuna cewa Kotun Kolin Najeriya ta yi watsi karar Abba Kabir Yusuf, ta tabbartwa Ganduje kujerarsa.
Masu zafi
Samu kari