Latest

Yanzu-yanzu: Victor Moses ya tafi Inter Milan
Breaking
Yanzu-yanzu: Victor Moses ya tafi Inter Milan
Wasanni
daga  Aminu Ibrahim

Victor Moses ya saka hannu kan yarjejeniyar buga wa kungiyar Inter Milan kwallo na wucin gadi da zabin su iya sayansa daga hannun Chelsea. Moses ya tarar da tsohon kocinsa Antonio Conte wanda yanzu shine kocin Inter Milan. Conte y

Amotekun: An yiwa furucina bahaguwar fahimta ne - Malami
Breaking
Amotekun: An yiwa furucina bahaguwar fahimta ne - Malami
Labarai
daga  Aisha Musa

Atoni janar na tarayya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami (SAN) a ranar Alhamis, 23 ga watan Janairu ya soke furucinsa na farko game da billowar kayan tsaro na kudancin Najeriya wanda ya kaddamar a matsayin ba bisa ka’ida ba

'Yan fashi sun yi awon gaba da miliyoyi a ofishin MTN
Breaking
'Yan fashi sun yi awon gaba da miliyoyi a ofishin MTN
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Rundunar 'yan sandan jihar Kebbi ta tabbatara kutsen da wasu 'yan fashi da makami suka yi a ofishin MTN da ke yankin Tudun Wada na Birnin Kebbi. Kakakin rundunar, DSP Nafi'u Abubakar, ya tabbatar da aukuwar lamarin ga manema labar

'Yan ta'addan Boko Haram sun kashe sojoji 8 a Borno
Breaking
'Yan ta'addan Boko Haram sun kashe sojoji 8 a Borno
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A kalla sojojin Najeriya takwas ne ciki har da mai mukamin laftanant suka riga mu gidan gaskiya yayin da wasu suka jikatta kuma wasu har yanzu ba a gano inda suka ba sakamakon harin da 'yan ta'addan kungiyar ISWAP suka kai a sansa