Latest
Akalla mutane 17 sun rasa rayukansu yayinda akayi awon gaba da mutane da dama a artabu biyu da akayi ranar Juma'a da Asabar tsakanin Sojoji da Boko Haram a kan titin Bama-Gwoza. The Punch ta ruwaito.
Tsohon shugaban majalisar dattijan Najerriya ya zargi hukumar yaki da rashawa ta EFCC da yunkurin dimauta shi ta hanyar kwace gidajensa da ka Ilorin. Saraki ya yi wannan zargin ne a ranar Talata, 21 ga watan Janairu a yayin da wat
Magu, wanda ya kai ziyarar aiki jihar Kwara, ya bayyana cewa an shigo sabuwar shekara, a saboda haka hukumar EFCC ta sabunta yakin da take yi da karya tattalin arziki kuma za a gurfanar da duk wanda aka samu da alifi. "Zamu gayyac
Rahotanni sun kawo cewa an kashe wani mutum guda da ke wucewa yayinda yan sanda ke harba bindiga da borkonon tsohuwa don tarwatsa wani zanga-zanga da yan kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) wato shi’a ke yi a Yankin Berger
Da yake jawabi yayin mika masu laifin ga hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a ranar Juma'a, kwamandan rundunar sojojin ruwan, Rear Admiral Tanko Yakubu, ya ce sun samu nasarar kama 'yan ta'addar ne bayan shafe kusan watanni hudu su
Femi Fani-Kayode ya ki zuwa kotu wajen shari’ar badakalar Dala biliyan 2.1. Hujjar sa shi ne kotu ba ta zauna a ranar da ta sa kwanaki ba don haka bai san da wannan zama ba.
A kalla mutane uku da suka hada da likitoci biyu ne suka rasa rayukansu bayan barkewar wata cuta da ake zargin zazzabin Lassa ne a jihar Kano. Jaridar Daily Nigerian ta gano cewa anyi wa wata mata mai juna biyu aiki don cire yaro
Yan majalisar dokokin jihar Imo guda tara sun sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) daga jam'iyyun Peoples Democratic Party PDP, All Progressives Grand Alliance APGA, da Action Alliance.
A wani takaitaccen sako da ya fitar ranar ranar jim kadan bayan sanar da hukuncin da kotu ta zartar a kan kujerun gwamnonin jam'iyyar PDP na jihohin Adamawa, Bauchi da Benuwe, Atiku ya jinjina wa 'yan Najeriya tare da taya gwamnon
Masu zafi
Samu kari