Latest
Wata budurwa wacce ta samu waraka daga cutar Coronavirus a jihar Legas mai suna, Ayodeji Osowobi, ta bayyana abubuwan da ta fuskanta killace a asibiti saboda.
Kasar Iceland ta bayyana addinai da abubuwan cutarwa ga rayuwar dan Adam. Kasar Iceland dai wani karamin tsibiri ne da ke Arewacin Atlantic. Majalisar tarayyar.
Rundunar 'yan sandan kasar Afrika ta Kudu (SAPS) ta damke ango da amarya, fasto da kuma sama da 'yan biki 40 sakamakon karya dokar hana walwala ta kasar da...
Kamfanin Dillancin Labarai ta Najeriya (NAN) ta ruwaito cewa gwamnatin jihar ne ta bayar da kayayyakin abincin domin a raba wa talakawa yayin da suke zaune a gi
Mun ji labari cewa Najeriya za ta bukaci Tiriliyoyi daga babban bankin Duniya. Ministar kudi ta ce Gwamnatin Buhari za ta sake neman wannan bashi kwanan nan.
Gwamnatin kasar Amurka ta sanar da 'yan kasarta da ke son komawa daga Najeriya a kan halin da cibiyar lafiyar kasar ke ciki. Kamar yadda shafin Linda Ikeji ya..
Gwamnatin jihar Legas a ranar Alhamis ta sanar da kara sallamar wata mai fama da cutar Coronavirus daga asibitin jihar bayan kwashe kwanaki tana jinya a jihar.
Majalisar dattawan Najeriya ta tsawaita hutunta domin bin umurnin hana zirga-zirga da gwamnatin tarayya ta yi a kokarinta na yaki da hana yaduwar Covid-19.
A watan da ya gabata, shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa ya kamu da cutar coronavirus. An kuwa kai shi cibiyar killace mutane masu cutuka masu yaduwa ta Ab
Masu zafi
Samu kari