Latest
Shugabannin cibiyoyin lafiya na kasar Koriya ta Kudu sun bayyana cewa kwayar cutar coronavirus na iya suma a jikin dan Adam sannan ta sake tashi bayan kwanaki..
An zargi wani jami’in dan sanda a jahar Abia da kashe wani ma’aikacin gidan mai a ranar Litinin, 6 ga watan Afrilu, lamarin ya afku ne a sabuwar hanyar Umuahia.
Tsohon dan takarar kujerar gwamnan jihar Legas, Babatunde Gbadamosi, ya shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Legas sakamakon take dokar hana walwala da jihar
Kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito, wannan ya biyo bayan taron da hukumar kamfanin wutar lantarki ta Kaduna ta yi bayan mazauna yankin sun yi zanga-zangar
Bayan karbar rahoton kwamitin, gwamna Ganduje ya jinjinawa mambobin kwamitin tare da yabawa aikin da suke yi. Kazalika, ya basu tabbacin cewa nan bada dadewa ba
‘Dan Majalisar Osun a na barar Biliyoyi a madadin Gwamnatin Jiharsa saboda annobar COVID-19. Har yanzu ba mu shugaban kasa bai maida martani game da wannan ba.
Rundunar jami'an tsaro ta hadin gwiwa wacce ta hada da jami'an tsaron kasashen Najeriya, Chadi, jamhuriyar Nijar da Kamaru sun halaka a kalla 'yan ta'addan Boko
Likitoci da Masana kiwon lafiya sun gano sabuwar hanyar yaduwar Coronavirus a Najeriya. Minista Dr. Osagie Ehanire ya nuna wannan alamu tun a makon da ya gabata
Kwamishinan Lafiya na jihar Legas Farfesa Akin Abayomi ya ce jihar ta gama shirye-shiryen fara gwajin maganin COVID-19 a kan majiyanta a jihar tare da hadin gwi
Masu zafi
Samu kari